Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike
Kuma lauyan ya na so INEC ta haɗa masa da dukkan kwafen takardun da Tinubu ya bayar a lokacin zaɓen...
Kuma lauyan ya na so INEC ta haɗa masa da dukkan kwafen takardun da Tinubu ya bayar a lokacin zaɓen...
Keyamo ya ce Atiku bai taɓa riƙe wani muƙamin da za a ce shi ne zai zartas da wani hukunci...
Shugaba Buhari ya furta haka a wurin bukin yaye ɗalibai na 30 na Kwalejin Tsaro ta Ƙasa, ranar Juma'a, a...
Atiku ya ce ya kamata Najeriya ta ci gaba da kasancewar ta federaliyya, amma fa ba a irin tsarin da...
Ya ce za a yi wannan shirin noman alkama a Jigawa, Kebbi, Kano, Bauchi, Sokoto, Zamfara, Yobe, Taraba da Adamawa.
Gwamnonin sun bijiro da waɗannan tsauraran shawarwari ganin yadda tattalin arzikin Najeriya ke ci gaba da fuskantar babbar barazana.
Babban Daraktan Bincike Sunday Oduntan ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwar da ya fitar, kuma ya sa mata...
Kwanaki kaɗan bayan Hukumar Kula da Wutar Lantarki (NERC) ta sanar cewa harkar samar da wuta za ta koma bisa...
A Katsina, Kakakin Yaɗa Labaran Hukumar Gidajen Kurkuku, Najib Idris, ya ce an tsaurara tsaro ne saboda hana kai harin.
Lokacin da korona ta ɓarke, ta shafi komai har da farashin kayan abinci, ga shi kuma bayan wannan har yanzu...