• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tsohon hadimin Buhari, Sharada ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma ADP

    Yadda Sheikh Gumi yayi ruwa ya yi tsaki aka saki ɗan tsohon gwamnan Kano da iyalan sa daga ƴan ta’adda

    Har yanzu akwai fasinjojin Jirgin kasan Abuja-Kaduna 27 dake tsare a hannun ‘yan bindiga – Tukur Mamu

    Kungiya ta yi korafi kan sahihancin takardun karatun ɗan takarar gwamnan Bauchi na APC, ta roki INEC ta soke takarar sa

    Yadda Mahara suka kashe mutum 9 suka sace shanu 500 a Sabuwa, jihar Katsina – Honarabul Danjuma

    RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 15 a makon jiya a Najeriya

    Ƴan bindiga sun sace mutum 60 a Rini jihar Zamfara

    Yadda ‘Yan bindiga sun kashe malamin makaranta a jihar Nasarawa

    Ahmad Lawan sitting

    INEC ta yi fatali da sunayen Sanata Lawan da na Akpabio, ta ce hauro da su aka yi ta katanga

    HAJJI 2022: Yadda Ƴan bindiga suka kai wa ƴan haramar zuwa aikin Haji a hanyar su ta zuwa Sokoto daga Isa

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 16 suka yi garkuwa da mutane da dama a jihar Taraba

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Buhari ya naɗa Bashir Ahmad mai taimaka masa kan harkokin sadarwa na zamani ‘SA Digital Communications’

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Yadda dakarun Najeriya suka kashe Boko Haram 29, suka ceto mutum 52 da suka yi garkuwa da su

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Kamfanonin Raba Wutar Lantarki sun yi fatali da shirin yi masu garambawul, sun ce su na bin gwamnati bashin naira biliyan 100

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 5, 2022
in Manyan Labarai
0
Power High Tension

Power High Tension

Ƙungiyar Kamfanonin Raba Wutar Lantarki a Najeriya (ANFD) ta yi fatali da shirin da Gwamantin Tarayya ke yi domin yi kamfanonin raba wuta wato DisCos garambawul a faɗin ƙasar nan.

Ƙungiyar ta ƙara da cewa gwamnati ta kasa cika alƙawarin da ta ɗauka na biyan su kuɗaɗen tallafi da sauran alƙawurran da aka ɗaukar masu tun 2013. Sun ce adadin kuɗaɗen da su ke bin gwamnati ya kai naira biliyan 100.

Babban Daraktan Bincike Sunday Oduntan ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwar da ya fitar, kuma ya sa mata hannu.

Aƙalla dai kamfanonin DisCos biyar ne bankuna su ka karɓe, saboda sun kasa tabuka komai bayan sun ramci maƙudan kuɗaɗe a bankunan.

Wannan kamfanonin raba wuta da bankuna su ka ƙwace wa asusun tara kuɗaɗe kuwa sun haɗa da Abuja DisCo, Benin DisCo, Ibadan DisCo, Kaduna DisCo da kuma Kano DisCo.

Kwanaki kaɗan bayan Hukumar Kula da Wutar Lantarki (NERC) ta sanar cewa harkar samar da wuta za ta koma bisa ƙa’idar kwangila, kamfanonin raba wutar lantarki su kuma sun ce idan aka yi haka, lamarin matsalar wuta zai ƙara muni a ƙasar nan.

Sannan kuma sun ja hankalin gwamnati da cewa idan ta shigo da wannan tsarin, to fa ta karya yarjejeniyar da aka ƙulla tsakanin Hukumar Sayar da Hannayen Jari ta Ƙasa (BPE) da kuma NERC.

NERC da BPE sun ce za a sayar da mafi yawan hannayen jarin da ke cikin kamfanonin DisCos ga ‘yan kasuwa masu sha’awar zuba jari, waɗanda za su iya narka uwar kuɗaɗen da za su tafiyar da harkokin kasuwancin wutar lantarki da gaske.

Gwamnatin Tarayya ta ce bankin Fedility ya nuna amincewa zai shiga dukkan harkokin kasuwancin da za a inganta wutar lantarki, ciki kuwa har da Shirin Samar da Mita na Ƙasa.

Sai dai kuma kamfanonin raba wutar lantarki (DisCos) sun ce tunda gwamnati ta kasa cika yarjejeniyar da BPE da NERC su ka ƙulla, to ta na da hannu wajen kasa taɓuka komai da ake zargin kamfanonin raba wuta sun yi.

Sun ce “ƙoƙarin yi wa kamfanonin garambawul ɗin da gwamnati ta ce za ta yi, ya saɓa da ƙa’idoji da yarjejeniya da kuma dokar ƙasa.”

Sun ce idan har gwamnati ta yi abin da ta ce za ta yi, wato garambawul ɗin, to kawai ta maida su hannun hukuma kenan, daga hannun ‘yan kasuwa a fakaice.

Najeriya dai na ci gaba da fama da matsalar wutar lantarki, inda a cikin 2022 babbar tashar samar da wuta ta durƙushe sau takwas.

Tags: AbujaHausaNewsPREMIUM TIMESwutar lantarki
Previous Post

Wutar sola za ta taimaka wajen magance matsalar wutar lantarki a Najeriya – Buhari

Next Post

LAƘANIN KAUCE WA DURƘUSHEWAR TATTALIN ARZIKI: Gwamnoni sun nemi a kori ma’aikatan da su ka wuce shekaru 50, a fito da haraji kan talakawa fitik

Next Post
TADA ALƘAWARI KO TASHIN-LIƘI?: Gwamnonin Arewa sun watsar da tsarin karɓa-karɓar shugabancin ƙasa a zaɓen 2023

LAƘANIN KAUCE WA DURƘUSHEWAR TATTALIN ARZIKI: Gwamnoni sun nemi a kori ma'aikatan da su ka wuce shekaru 50, a fito da haraji kan talakawa fitik

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KANO: Kotu ta umarci a sake shari’ar mawakin da yayi batanci ga Annabi, aka yanke masa hukuncin kisa
  • A cikin shekara biyar Najeriya ta rage yawan mata da ake wa auren wuri – Rahoton
  • Najeriya za ta iya cigaba da rankato bashi yadda ta ke so har abada – Adamu Abdullahi
  • Tsohon hadimin Buhari, Sharada ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma ADP
  • IN BAKA YI BANI WURI: Kokuwar ɗarewa kujerar sanatan Kaduna Ta Tsakiya tsakanin Mr La da Dattijo

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.