Sojoji 3, Boko Haram 8 suka rasa rayukan su a arangamar Kukawa – Rundar Sojojin Najeriya
Majiya ta ce farmakin da ake cewa an kai a Kukawa, ya zo daidai lokacin da aka kai na Magumeri.
Majiya ta ce farmakin da ake cewa an kai a Kukawa, ya zo daidai lokacin da aka kai na Magumeri.
Kodinatan sansanin Jeoffery Bitrus ya mika godiyarsa a madadin mazauna wannan sansani ga minista bisa wannan tallafi da suka samu.
Idan ba a manta ba a watan Agusta ne kasar Rasha ta bayyana cewa masana magunguna a kasar sun kammala...
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta za ta rabawa yara har miliyan 2.1 maganin zazzabin cizon sauro a jihar...
Gwamnatin Birtaniya ta bayyana cewa ta kirkiro na'urar da zai taimaka wajen gano alamu tare da yi wa mutane gwajin...
Bayan haka jami'an gwamnati sun bi dadalla-dalla irin abincin da ake dafawa yaran makaranta daga litini zuwa juma'a.
Ya ce yana sa ran nan ba da dadewa ba za a fara sarrafa maganin da yawa domin mutanen kasar.
Ranar ko da dubun Dele ya cika sai caf aka kamashi yana hakar doyan yana dankara wa a wani shirgegen...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 410 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
Kwamishinan 'yan sanda Adamu Usman ya ce jami'an tsaro sun tsinci gawar baturen a dajin Pangu Gari dake karamar hukumar...