• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

    TIRKASHI: ‘Yan sanda sun kama harsasai da buhunan kullin wiwi da aka yi wa kudi naira miliyan 600 a Kebbi

    Isah Ashiru ya doke Ramalan Yero, Sani Sidi, ya zama ɗan takarar gwamnan Kaduna na PDP

    Za mu yi nasara a kotu ‘InshaAllah’ – Isah Ashiru na PDP a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

‘Yan sanda sun kama gungun ‘yan kungiyar matsafa masu kasuwancin sassan jikin mutane a Barno

Aisha YusufubyAisha Yusufu
January 22, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta kama gungun ‘yan kungiyar matsafa da suka shahara da yin gunduwa-gunduwa da jikin mutane a jihar suna siyar wa.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Abdu Umar da ya sanar da haka ranar Juma’a ya ce rundunar ta kama gungun matsafan wanda aka fi sani da ‘Karangiya’ ranar 16 ga Disamba 2022.

Umar ya ce kungiyar matsafan sun rika kama mutane suna yin gunduwa-gunduwa da su inda a kwanakin baya ma sun kwakule idanun wani mutum da suka kama a ofishin aikawa da wasiku wato ‘Post Office’.

“Akwai Kuma lokacin da aka tsinci gawar wata mata da kungiyar suka kashe sannan suka cire wasu bangarorin jikinta kuma suka jefar da ganganr jikin a wani tafki.

“A dalilin haka ya sa rundunar ta gudanar da bincike domin gano mutanen da suka kashe matar.

Umar ya ce a ranar 16 ga Disamba 2022 kungiyar matsafa ta kai wa wani Mohammed Bukar mai shekara 18 daga kauyen Shuwari dake Maiduguri da abokinsa hari.

“Kungiyar ta afka wa Mohammed da abokinsa yayin da suke hanyar karbo wayar Mohammed daga wurin caji.

“Yayin da kungiyar ke lakadawa Mohammed duka abokinsa ya gudu sannan wani cikin ‘yan kungiyar mai suna Ali Bukar ya zaro wuka zai yanki Mohammed a kai amma sai ya kare kansa.

“Daga nan wani dan kungiyar ya zaro adda ya sari Mohammed a hannu.

“Mohammed ya shigar da kara a ofishin ‘yan sandan dake Jere.

Umar ya ce bayan Mohammed ya shigar da karan ne rundunsr ‘yan sandan ta kama Ali Bukar tare da wasu ‘yan kungiyar guda 8.

Ya ce za a Kai su da zaran kotu ta kammala gudanar da bincike.

Tags: AbujaBarnoHausaKadunaLabaraiMatsafaNews
Previous Post

Cutar DIPHTHERIA ta yi ajalin mutum 25 a jihar Kano

Next Post

Yadda ‘Yan bindiga suka yi garkuwa da dalibai 6 a jihar Nasarawa

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
ZAMFARA A HANNUN ƊAN BINDIGA: Ɗan bindiga ya kwashe mazan gari guda, fiye da mutum 270 saboda faɗa kan budurwa

Yadda 'Yan bindiga suka yi garkuwa da dalibai 6 a jihar Nasarawa

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Buhari ya yi da-na-sanin wasu abubuwa da ya aiwatar yana shugaban kasa – Adesina
  • Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu
  • Yadda Hukumar Tashoshin Ruwa ta yi gwanjon motocin alfarma da kayan ƙarambosuwa miliyan 45 a kan naira 1 kacal kowane
  • Najeriya ba ta buƙatar Majalisa biyu mai wakilai 469 – Shekarau
  • Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.