• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tsohon hadimin Buhari, Sharada ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma ADP

    Yadda Sheikh Gumi yayi ruwa ya yi tsaki aka saki ɗan tsohon gwamnan Kano da iyalan sa daga ƴan ta’adda

    Har yanzu akwai fasinjojin Jirgin kasan Abuja-Kaduna 27 dake tsare a hannun ‘yan bindiga – Tukur Mamu

    Kungiya ta yi korafi kan sahihancin takardun karatun ɗan takarar gwamnan Bauchi na APC, ta roki INEC ta soke takarar sa

    Yadda Mahara suka kashe mutum 9 suka sace shanu 500 a Sabuwa, jihar Katsina – Honarabul Danjuma

    RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 15 a makon jiya a Najeriya

    Ƴan bindiga sun sace mutum 60 a Rini jihar Zamfara

    Yadda ‘Yan bindiga sun kashe malamin makaranta a jihar Nasarawa

    Ahmad Lawan sitting

    INEC ta yi fatali da sunayen Sanata Lawan da na Akpabio, ta ce hauro da su aka yi ta katanga

    HAJJI 2022: Yadda Ƴan bindiga suka kai wa ƴan haramar zuwa aikin Haji a hanyar su ta zuwa Sokoto daga Isa

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 16 suka yi garkuwa da mutane da dama a jihar Taraba

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Buhari ya naɗa Bashir Ahmad mai taimaka masa kan harkokin sadarwa na zamani ‘SA Digital Communications’

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Yadda dakarun Najeriya suka kashe Boko Haram 29, suka ceto mutum 52 da suka yi garkuwa da su

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

‘Yan bindiga sun kashe mutum 27 a cikin makon jiya a Najeriya

Aisha YusufubyAisha Yusufu
July 12, 2022
in Labarai
0
TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

An samu raguwa a yawan mutanen da ‘yan bindiga suka kashe a kasar nan inda a makon jiya mutum 27 ne suka kashe.

Daga cikin mutanen da aka kashe 22 farin hula ne, ‘yan sanda 4, sibul difens daya.

Kai wa jerin gwanon motocin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a Daura jihar Katsina da Kai wa gidan yarin Kuje a Abuja na daga cikin hare-haren da ‘yan bindiga suka yi a makon jiya.

Kudu maso Gabas

A ranar Lahadin da ya gabata a jihar Abia mutane sun banka wa wasu mutum uku da ake zargi ‘yan fashi da makami a karamar hukumar Aba.

Barayin sun saba yi wa masu sana’ar POS fashi musamman wadanda ke kauyen Abayi dake hanyar Aba zuwa Owerri a Aba.

Bayan haka a ranar Litinin mutane sun cinna wa wasu mutane biyu wuta a bisa zargin su matsafa ne.

Kudu maso Yamma

A kauyen Igoba dake karamar hukumar Akure ta Arewa a jihar Ondo ‘yan bindiga sun kashe wani mai gadin gidan manfetur mai suna Sunday ranar Litini.

Maharan sun kuma cinna wa gidan man wuta sannan suka tafi.

Arewa ta Tsakiya

Akalla mutum 12 ne suka mutu a wani mummunar rikicin da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ‘yan kungiyar sa kai a jihar Filato.

Mazauna kauyen Zak dake karamar hukumar Wase sun ce maharan sun afka kauyen su domin kashe kowa a kauyen.

A jihar Kwara ‘yan bindiga sun kashe wani dan sanda Adebayo Adeforiti sannan suka yi garkuwa da dan kasan Chana dake aiki a Kamfanin CGC dake hanyar Shao/Oloru.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Okasanmi Ajayi ya ce hakan ya faru ranar Lahadin da ya gabata.

Tags: AbujaGunmenHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

NDLEA ta yi kamen masu harƙallar muggan kwayoyi, har da wanda ya kantara kashin kullin ‘KoKen’ 47

Next Post

Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 18 a wasu kauyukan Zamfara suka kama gaban su

Next Post
TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 18 a wasu kauyukan Zamfara suka kama gaban su

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Najeriya za ta iya cigaba da rankato bashi yadda ta ke so har abada – Adamu Abdullahi
  • Tsohon hadimin Buhari, Sharada ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma ADP
  • IN BAKA YI BANI WURI: Kokuwar ɗarewa kujerar sanatan Kaduna Ta Tsakiya tsakanin Mr La da Dattijo
  • Har yanzu akwai fasinjojin Jirgin kasan Abuja-Kaduna 27 dake tsare a hannun ‘yan bindiga – Tukur Mamu
  • Kungiya ta yi korafi kan sahihancin takardun karatun ɗan takarar gwamnan Bauchi na APC, ta roki INEC ta soke takarar sa

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.