• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

Yadda cutar Sankarau ta yi ajalin yara 65 a jihar Jigawa

Aisha YusufubyAisha Yusufu
June 10, 2022
in Kiwon Lafiya
0
Hospital

Hospital

Jami’an kiwon lafiya sun bayyana cewa wata cuta da ake zaton cutar sankarau ce ta kashe yara 65 a kananan hukumomi 14 a jihar Jigawa.

Wakilin PREMIUM TIMES da ya tattauna da mazauna da jami’an lafiya a ziyarar da ya kai wasu kananan hukumomin da cutar ta barke sun bayyana cewa mafi yawan yaran da suka kamu da cutar sun fara cewa suna jin ciwon Kai, zazzabi da rashin iya tafiya.

Kananan hukumomin Gumel, Babura da Sule-Tankarkar na daga cikin kananan hukumomin da wakilin mu ya ziyarta ranar Laraba.

Mai unguwan kauyen Dungundun dake karamar hukumar Sule-Tankarkar Alkasim Yakubu ya ce cutar ta kashe yara 19 sannan wasu yaran da dama na fama da wani nakasa a jikinsu a dalilin cutar.

Yakubu ya ce a dalilin bullowar cutar mutane da dama sun yi wa Dungundun Kaura domin guje wa kamuwa da cutar.

Ya ce cutar ta yi sanadiyyar rayukan wasu tsofaffi biyu a kauyen.

“Cutar ya fara bulla a kauyen a tsakiyar watan da ya gabata inda yaran da suka kamu da cutar ke mutuwa a cikin sa’o’i 12.

“Abin takaicin shine yadda babu asibiti a kauyen inda dole muke kai wadanda suka kamu da cutar cibiyar kiwon lafiya na matakin farko a karamar hukumar Danladin Gumel.

Yakubu ya koka da yadda gwamnati ta yi watsi da kawo musu dauki musamman kauyukan da cutar ta barke.

“Tun da wani jami’in karamar hukuma ya aiko wa mutane maganin da ake zubawa a ruwan sha ba mu sake samun wani dauki daga wajen gwamnati ba.

Yakubu ya ce da dama daga cikin yaran da suka kamu da cutar sun mutu ne a gida sannan wadanda suka wsrke na fama da nakasa a jikinsu.

Ya ce wata Kungiya mai zaman kanta ‘Save the Children’ na taimakawa wajen kula da yaran da suka kamu da cutar.

“Kungiyar ta taimaka wajen wayar da kan mutane game da cutar, mahimmancin wanke hannu da ruwa da sabulu, tsaftace muhalli da illan yin bahaya a waje.

Yakubu ya Kuma lissafo kauyuka da yawan yara da suka mutu a kowace kauye kamar haka; Abdulfatahu kanta, 3, Sha’awa kanta, 3, Gambo Alka, 7, Umaru Audu, 2, Shu’aibu Abba, 3, Sama’ila Magaji, 10, Rabilu Abdulaziz, 15 da Muktaka Muhammadu, 20.

Saura sun hada da Zirkifilu Gambo, 8, Shahida Hassan,12, Shamsi Lawalli, 25, Habiba Yahaya,3, Habu Babandi, 3, Ashafa Maigari, 5, Ummah Miko, 4, Ya’u Jinaidu, 9, Yunusa Haruna, 4, Habi Lawan, 80 da Sabo Awe, 80.

Dakacen kauyen Mele dake karamar hukumar Gumel Yusuf Ahmad ya ce akalla mutum 21 sun mutu a sanadiyyar kamuwa da cutar a kauyen.

Ahmad ya ce jami’an lafiya na karamar hukumar sun taimaka wajen kula da mutanen da suka kamu da cutar inda a yanzu haka mutum 30 sun warke.

Dagacen kauyen Gidan Maja Akilu Dawaki a karamar hukumar Bubara ya ce cutar ta yadu zuwa kauyuka da dama a karamar hukumar.

Dawaki ya ce kauyukan Kanya Arewa Kanya Yamma na daga cikin kauyukan da suka fi fama da cutar.

“Mun sanar wa jami’an kiwon lafiya na karamar hukumar inda suke taimakawa wajen wayar da kan mutane game da cutar.

“Cutar ta yi ajalin mutum 19 a kauyen sannan mutanen da suka mutu a dalilin cutar sun mutu ne a gida.

Ya ce cutar ya fi yaduwa a Gidan Maja inda a kauyen yara 8 ne suka mutu.

Sauran kauyukan da cutar ta bullo a karamar hukumar Bubara sun hada da Jigawa, Babura Kofar Yamma, Kwando, Insha Ruwa, Gidan Ibira da Alfatiha.

Wani magidanci Ado Kanta wanda ya rasa ‘ya’yan sa biyu a dalilin cutar ya ce dansa Abdulfatahu dake fa shekaru 3 ne ya fara kamuwa da cutar yana amai da gudawa inda cikin ɗan ƙanƙanin lokaci ya rasu.

Kanta ya ce daga nan sai ‘yarsa Sha’awa mai shekara uku ta rasu a babban asibitin Gumel bayan cibiyar lafiya na Gumel ta ki karban yarinyar.

“Cutar ta ci gaba da yaduwa ba tare da gwamnati ta kawo wa mutane dauki ba inda wani Limami ya bada shawarar a tashi da addu’o’i.

Shugaban masu gudanar da binciken kan bullowar cututtuka na jihar Sama’ila Mahmud ya ce ana zargin cewa mutum 257 ne suka kamu da cutar daga kananan hukumomi 14 a jihar.

Mahmud ya ce sakamakon gwajin da aka yi ya nuna cewa mutum 10 ne suka kamu da cutar.

Ya ce zuwa yanzu gwamnati ta hada hannu da kungiyar ‘ Save the Child’s domin dakile yaduwar cutar.

Gwamnati ta Kuma dauki nauyin wayar da kan mutane musamman yara kanana domin kare kansu daga kamuwa da cutar.

Tags: AbujaHausaJigawaKadunaNewsPREMIUM TIMESSanƙarau
Previous Post

INEC za rufe rumbun tattara sunayen ‘yan takara a ranar 17 Ga Yuni da 15 Ga Yuli

Next Post

Kotu ta yanke wa Kansilan da ya lakaɗa wa mahaifiyar matarsa dukan tsiya hukuncin ɗauri

Next Post
Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

Kotu ta yanke wa Kansilan da ya lakaɗa wa mahaifiyar matarsa dukan tsiya hukuncin ɗauri

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • FARGAR JAJI: Zamfara ta kafa Hukumar Tsaron Jama’a
  • ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC
  • Ka zo ka yi mini mataimaki kawai – Kwankwaso ga Peter Obi
  • RIKICIN KWANCE WA ATIKU ZANI A KASUWA: Rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya
  • YADDA KALLO YA KOMA OGUN: Obasanjo ya karaɗe Abeokuta ya na ɗaukar fasinja da Keke NAPEP

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.