• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

    TA KICIME A APCn KADUNA: Ɓangaren Sha’aban ba su amince da zaben wakilan jam’iyyar APC da aka yi ba

    Yadda sojoji suka cafke gogarman masu garkuwa da mutane da wasu 150 a dazukan Zamfara da Katsina

    Askarawan Najeriya sun kashe ƴan bindiga 42, sun kama 20 sannan sun ceto mutum 63 da aka yi garkuwa da su – DHQ

    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

JA-IN-JAR SARKIN KANO DA AIR PEACE: Batutuwan da kamfanin jiragen Air Peace ya kasa warwarewa

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 28, 2022
in Rahotanni
0
Sarkin Kano Aminu ya nada basaraken da mahaifin sa, marigayi Ado ya tsige shekaru 17 da suka wuce

Rikicin zargin wulaƙanta Sarkin Kano Aminu Ado-Bayero da ake tsakanin Masarautar Kano da kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Air Peace, a yanzu ya ɗauki sabon salo tun a ranar Asabar, lokacin da Isa Bayero ya bai wa Air Peace wa’adin sa’o’i 72 cewa ya gaggauta neman afuwa daga wurin Sarkin Kano.

Premium Times Hausa ta kawo dalilan da su ka harzuƙa Masarautar Kano neman afuwar Air Peace a cikin kwanaki uku.

Ɗaya daga cikin ‘ya’yan Sarki a Kano, mai suna Isa Bayero, ya bai wa kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Air Peace wa’adin sa’o’i 72 cewa su nemi afuwar tozarta Sarkin Kano Aminu Ado-Bayero da jirgin ya yi, har ya haddasa wa sarkin da tawagar sa ɓata lokaci.

Bayero wanda kawun sarki ne, ya bayyana wannan sanarwa ce a ranar Asabar, yayin da ya ke magana da wasu manema labarai a Kano, ciki har da wakilin PREMIUM TIMES.

Ya ƙara da cewa tilas kuma kamfanin Air Peace ya amsa laifin da ya yi na rashin tashi lokacin da aka ƙa’ide masa, wanda ya ce hakan ya haddasa ɓata lokaci da jinkiri ga Sarkin Kano, wanda aka bar shi a tashar jirage ta Legas zaman dirshan ɗin jirgi.

Tun da farko dama Bayero ya rubuta takardar koke da ƙorafin laifin da ya ke iƙirarin Air Peace sun yi wa Sarki Aminu ga Hukumar Kula da Sararin Samaniyar Najeriya (NCAA) domin ta yi hukuncin da ya dace a kan kamfanin.

Isa, wanda aka fi sani da Isa Pilot, ya ce Air Peace ya haddasa masu ɓata lokacin awa ɗaya a tafiyar dawowar su daga Banjul a Gambiza zuwa Legas. Sannan kuma ya ce an hana ‘yan tawagar sarki shiga jirgin da zai tafi Kano.

Isa ya ce ‘yan rakiyar Sarki sun isa Legas minti 30 kafin lokacin tashin jirgi.

Ƙorafin Isa na ƙunshe iƙirarin cewa ya kira Shugaban Air Peace Allen Onyema, cewa ya sa a jinkirtar da jirgin da zai tafi Legas da safe saboda batun Banjul.

“Amma sai ya ƙi yin hakan, ya ce ba zai yi haka ba. To ni a ƙashin kai na na ɗauki abin da aka yi a matsayin cin fuska ha Mai Martaba Sarkin Kano da mutanen Kano baki ɗayan su.” Inji Isa Bayero a cikin wasiƙar ƙorafin.

Ya shaida wa manema labarai cewa zai ci gaba da yin magana har sai lokacin da Allen Onyema ya bai wa Sarkin Kano haƙuri.

Bayero ya ƙaryata iƙirarin da Air Peace ya yi, inda ya ce sun yi wa sarkin tayin wani jirgin daban, wanda zai ɗauke Sarki da tawagar sa daga Abuja zuwa Kano, cewa ƙarya ce ba a yi hakan ba.

“Ni da kai na na nemi alfarmar Sarki ya bi wanan jirgi daga Abuja zuwa Kano, amma Sir Peace su ka ce min ya cika.” Inji Isa Bayero.

Ya ce a ƙarshe ma daina ɗaukar kiran lambar sa Air Peace ya yi.

“Mun rigaya mun sayi tikitin jirgin, don haka ban ga yadda za a yi su tashi su bar mu ba. Wannan cin mutuncin Sarki da al’ummar Kano ne baki ɗaya.

“Saboda haka ina bai wa Air Peace wa’adin sa’o’i 72 ya bada haƙuri ga Sarki a cikin wasu jaridun ƙasar nan masu fitowa kowace rana. Idan ba haka ba kuma, za mu ƙara gaba har sai mun dangana inda za a gyara wa Air Peace zama.” Inji Isa Pilot, wanda ya yi kurarin cewa shi ma tsohon diraban jirgin sama ne, har ma ya taɓa tuƙa shugabanni biyar.

A ƙarshe ya nuna bai damu ba idan Air Peace ya daina zuwa Kano, domin a cewar sa, tun kafin a kafa Sir Peace Kanawa ke zirga-zirga a jiragen sama.

Raddin Air Peace A Kan Masarautar Kano:

A raddin Air Peace, kamfanin ya ce, “ta yaya Isa Bayero zai kira mahukuntan Air Peace su tsaida jirgin ya yi latti, bayan har an gama shiga, an kulle ƙofa, kuma jirgin ya fara tafiya, a lokacin kuma Sarkin Kano da ‘yan rakiyar sa takwas har da Isa Bayero su na filin jirgin saman Lagos, bayan saukar su daga Banjul, Gambiya? Ta yaya za a tsaya kuma jiran su?”

Air Peace sun bayar da wata hujja cewa Isa Bayero ya kira Onyema, Shugaban Air Peace misalin ƙarfe 5:52 na asubahi, lokacin da ya ke tsakiyar barcin sa.

Air Peace ya ce kenan Bayero ne ma ya tashi Onyema daga barci.

“Yayin da ya ga lambar Isa Bayero ce, sai ya amsa kiran, ya ce shi da Sarkin Kano sun iso filin jirgin jirgin sama na Legas daga Banjul, birnin Gambiya, kuma Kano za su zarce a lokacin.”

“Ya sanar da Shugaban Air Peace ya da jirgin na Legas zuwa Kano ya yi latti zuwa ƙarfe 6:15, domin shi da Sarki da sauran mutum takwas su samu shiga. Don haka ba wai Onyema ya ƙi sauraren sa ba ne.

“Daga nan ya ce da Isa Bayero ya ba shi ‘yan mintina don ya kira filin jirgi ya ji halin da jirgin wanda zai tashi daga Legas zuwa Kano da sassafen ranar ya ke ciki. Daga nan kuma ya kira ni, don ya ji halin da ake ciki.”

“Ni ne Babban Jami’in Kula da Jigilar Fasinjoji na Air Peace. Nan da nan mu ka kira, aka ce mana ai jirgin ma har ya gama lodi, ya fara gudu a ƙasa.”

Yayin da wasu ke goyon bayan Air Peace, wasu kuma goyon bayan Masarautar Kano su ke yi, saboda wulaƙancin da su ke ganin an yi wa Sarkin Kano sukutum, an ƙi jiran sa.

A cikin 2019, rahoton da NCAA ta fitar ya nuna an samu rahotonnin ɓacewar kaya da kuma lattin kayan fasinjoji har sau 41,968 a Najeriya.

Sannan kuma an samu tashin jirage sau 65,401, wanda fiye da rabin su, wato 37,510 duk a makare su ka tashi, yayin da aka soke tashin jirage har sau 356.

Tambayoyi Ga Air Peace:

Isa Bayero ya yi iƙirarin cewa Air Peace ya nemi su Sarkin Kano su biya kuɗin harajin ƙin hawan wancan jirgi da ba su samar yi ba, ya yin da su ka je su nemi shiga jirgin ƙarfe 7 na safe. Haka Isa ya yi wa NCAA ƙorafi.

Sai dai yayin da Air Peace ke kare kan sa gaban taron manema labarai, bai yi magana a kan wannan batun ba.

Shi ma Kakakin Air Peace Stanley Olisa, bai yi magana kan wannan batun ba a lokacin da yake magana da PREMIUM TIMES ta wayar tarho.

Masana harkar jiragen sama irin su John Ojikutu, sun ce ba daidai ba ne jirgi ya yi shirin tashi kuma ya tsaya saboda jiran wani fasinja.

Sai dai kuma ya ce tun farko, tunda Air Peace ya ji cewa wani babban mutum ne, to sai su bada haƙuri kawai, a wuce wurin.

Wasu kuma na cewa ya kamata kawai Masauntar Kano ta maka Air Peace kotu.

Tags: AbujaHausaNewsPREMIUM TIMESSarkin Kano
Previous Post

Yadda tsohon Shugaban Hukumar Jarabawar NECO da JAMB ya kwashe kuɗaɗen ɗalibai, ya gina kamfanoni, gidajen haya

Next Post

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutum 8 a coci a jihar Neja

Next Post
ZAMAN DARDAR: Yan Bindiga sun sace babbar ‘yan kasuwa a Tegina, sun yi barazanar dawuwa su sace sauran attajiran garin

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutum 8 a coci a jihar Neja

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya
  • Gwamnatin Buhari ta ƙakaba sabbin harajin kira na wayar hannu ga ƴan Najeriya
  • BALA’IN ‘YAN BINDIGA: Sama da Katsinawa 13,000 su ka tsallake ba shiri zuwa Jamhuriyyar Nijar -Gwamna Masari
  • TAKARAR SHUGABAN ƘASA 2023: Mutum biyar kaɗai ke da gaske a cikin APC, sauran ‘yan rakiyar amarya ne -Gwamna Fayemi
  • Babu wanda na ke bibiya yayi min mataimakin shugaban kasa – Zulum

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.