• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki

    SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

    ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: INEC za ta raba kayan aiki marasa hatsari daga Owerri

    ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

    Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo

    ‘Na sadaukar da rayuwa ta ga Najeriya’ – Inji sojan da mahara su ka kashe a harin Shiroro

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

KORONA: Mutum 545 suka kamu da korona a Kaduna cikin mutum 1,483 da suka kamu a Najeriya ranar Juma’a

Aisha YusufubyAisha Yusufu
January 23, 2021
in Kiwon Lafiya
0
Ƴan Najeriya sun bi El-Rufai da cizo da yaƙushi, saboda ya ce da naira 400,000 Kaduna ta riƙa warkar da kowane mai cutar Korona

Nasir Ahmed El-Rufai

Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1483 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Juma’a .

Alkaluman da hukumar NCDC ta fitar ranar Juma’a sun nuna Karin mutane da aka samu kamar haka; Kaduna-545, FCT-235, Filato-127, Nasarawa-80, Oyo-72, Delta-65, Rivers-64, Kano-46, Ogun-46, Bayelsa-30, Gombe-30, Abia-28, Osun-27, Edo-25, Ondo-14, Sokoto-12, Zamfara-10, Bauchi-8, Imo-5, Jigawa-4, Ekiti-4, Borno-4 da Niger-2.

Yanzu mutum 118,138 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 94,130 sun warke, 1,490 sun rasu. Sannan zuwa yanzu mutum 22,518 ke dauke da cutar a Najeriya.

A ranar Alhamis, mutum 1964 suka kamu a Najeriya, jihohin Legas, Filato, Kaduna, Ogun, Nasarawa da Babban birnin Tarayya, Abuja ne suka fi yawan wadanda suka kamu.

Har yanzu dai jihar Legas ne ke da mafi yawan wadanda suka kamu da mutum –43,251, FCT–15,506, Filato –7,251, Kaduna–7,176, Oyo–4,956, Rivers–4,745, Edo–3,461, Ogun–3,106, Kano–2,730, Delta–2,221, Ondo–2,167, Katsina–1,723, Enugu–1,644, Kwara–1,754, Gombe–1,567, Nasarawa–1,490, Ebonyi–1,302, Osun–1,348, Abia–1,162, Bauchi–1,120, Borno–874, Imo–917, Sokoto – 698, Benue 694, Akwa Ibom–725, Bayelsa 655, Niger–589, Adamawa–608, Anambra–634, Ekiti–495, Jigawa 441, Taraba 296, Kebbi 267, Yobe-211, Cross River–179, Zamfara 179, Kogi–5.

Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanyo-Olu ya bayyana cewa daga yanzu ko alamun zazzaɓi ke damun mutum, to za su dauka cewa cutar korona ce ke damun sa. Sai fa idan an auna an tabbatar ba ita ba ce.

Wannan bayani na sa ya biyo bayan ganin yadda ake ta samun yawan fantsamar cutar korona a Jihar Legas.

Daga nan sai ya shawarci duk ma wani mai jin wata ko wasu alamomin zazzaɓi ko masassara ya garzaya cibiyar gwajin cutar korona domin a auna shi ba tare da ya biya ko sisi ba.

Ya yi tsokacin cewa akwai muhimmanci sosai mutum ya garzaya tun da wuri a auna shi, ta yadda idan har korona ce ke damun sa, to za a iya tarar ciwon da wuri, tun kafin ya kwantar da mutum ko kuma kashe shi dungurugum.

Da ya ke jawabi a taron manema labarai Lagos House da ke Ikeja, Sanwo-Olu ya ce akwai bukatar mazauna Legas su shiga taitayin su da wannan cuta. Yin haka inji shi zai taimaka wa kokarin da gwamnatin jihar ke yi wajen dakile cutar a daidai wannan lokacin da ta ke kara fantsama bagatatan.

Ya ce irin yadda korona ta sake darkakar Lagos a karo na biyu ya sa tilas bukatar tukunyar iskar da ake shaka a cibiyoyin kula da masu korona ya karu sosai.

Dalilin sake fantsamar korona ce ta sa aka sake bude wasu cibiyoyin kula da masu cutar, wadanda a baya aka kulle.

“Cikin makonni kadan baya da su ka gabata, bukatar tukunyar bututun iskar da marasa lafiya ke shaka ya karu daga tukunya 70 a rana daya zuwa tukunya 350 a rana daya, kuma kowace tukunya mai cin lita shida ta iskar da ake shaka a Babban Asibitin Mainland da ke Yaba, Lagos.” Inji Gwamna.

Tags: HausaKadunaLabaraiNajeriyaPREMIUM TIMES
Previous Post

Kashi 17% ne na ƴan Najeriya har yanzu ke shakkun Korona – Bincike

Next Post

Kotun Koli ta kori rokon da iyalan Abacha su ka yi na a mallaka masu kudaden da su ka kimshe a kasashen waje

Next Post
Sani-Abacha

Kotun Koli ta kori rokon da iyalan Abacha su ka yi na a mallaka masu kudaden da su ka kimshe a kasashen waje

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • KADUNA 2023: Uba Sani ya zaɓi Hadiza Balarabe mataimakiyar sa
  • ‘Yan bindiga sun kashe Sojoji 30, ‘yan sanda 10 da farin hula 12 a makon jiya
  • Barayi sun lalata tiransifoma 20 cikin makonni uku – Kamfanin Raba Wutar Lantarki
  • MAIDA HANNUN AGOGO BAYA: ‘Yan-ta-kife sun banka wa ofishin INEC wuta a Enugu
  • SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.