Kwamitin Kula Da Ayyukan Lauyoyi na Kotun Koli, ya kara wa lauyoyi 38 matsayi zuwa Manyan Lauyoyin Najeriya, wato SAN.
Haka nan kwamitin na Kotun Koli ya bayyana a lokacin taron san a 138, wanda aka gudanar ranar Alhamis, 4 Ga Yuli.
Wannan kwamiti kan taro sau daya a duk shekara domin tantance yin karin matsayi ga wasu kwararru kuma gogaggun lauyoyi zuwa SAN.
Duk wanda aka kai wannan matsayi, to ana yi masa wata alfarma a kotu, ciki kuwa har da maida hankali wajen kiran shari’un da ya ke wakilta a cikin gaggawa, ba tare da kauda kai a kan ta na tsawon lokaci ba.
Cikin wadanda aka kara wa matsayi zuwa SAN, har da Dayo Apata da kuma lauyan nan dan rajin kare hakkin wadanda aka zalunta, Ebun-Olu Adegboruwa.
Amma sai cikin watan Satumba za su tabbata cikakkun manyan lauyoyin wato masu mukamin SAN.
Sunayen Lauyoyi 38 Da Suka Samu Matsayin SAN
1. ADEDOYIN OYINKAN
2. ABDULLAHI HARUNA ESQ.
3. MANGA MOHAMMED NURUDDEEN ESQ.
4. ADEDAYO TOBA APATA ESQ.
5. JOHN ONUEGBULAM ASOLUKA ESQ.
6. ADEDOKUN MATTHEW MAKINDE ESQ.
7, DANIEL CHUKWUDI ENWELUM ESQ.
8. EMMANUEL ADEYEYE OYEBANJI ESQ.
9. TUDURU UCHENDU EDE ESQ.
10. ABDUL OLAJIDE AJANA ESQ.
11. AMA VEMAARR ETUWEWE ESQ.
12. OLADIPO ADEKOREDE OLASOPE ESQ.
13. LESLIE ARTHUR OLUTAYO NYLANDER ESQ.
14. OLUSEGUN OYEDIRAN FOWOWE ESQ.
15. ANDREW ESSIEN HUTTON ESQ.
16. OLUKAYODE ABAYOMI ENITAN ESQ.
17. PAUL HARRIS ADAKOLE OGBOLE ESQ.
18. OLANIYI MARUPH OLOPADE ESQ.
19. SAMUEL NGOZI
20. OLUSEGUN OMONIYI JOLAAWO ESQ.
21. PROF. ALPHONSUS OKO ALUBO
22. AYO ASALA ESQ.
23. ABIODUN ADEDIRAN OLATUNJI ESQ.
24. OLUMIDE ANDREW AJU ESQ.
25. CHIMEZIE VICTOR CHIKWEM IHEKWEAZU ESQ.
26. PROF. MAMMAN LAWAN
27. PROF. UCHEFULA UGONNA CHUKWUMAEZE
28. EBUN-OLU SAMUEL ADEGBORUWA ESQ.
29. USMAN OGWU SULE ESQ.
30. SAFIYA UMAR BADAMASI ESQ.
31. ECHEZONA CHUKWUDI ETIABA ESQ.
32. GODWIN OSEMEAHON OMOAKA ESQ.
33. EMEKA ONYEMAECHI OZOANI ESQ.
UMAR ESQ.
34. ALEXANDER CHUKWUDI EJESIEME ESQ.
35. JEPHTHAH CHIKODI NJIKONYE ESQ.
36. AIKHUNEGBE ANTHONY MALIK ESQ.
37. ALHASSAN AKEJE UMAR ESQ.
38. OYETOLA MUYIWA ATOYEBI ESQ.