Modric ya cira tuta, shine zakaran Kwallon kafa na 2018

0

Dan wasan kungiyar kwallon kafa na Real Madrid Luka Modric ya za mo zakaran kwallon kafa ta duniya wato Ballon d’Or 2018.

Wannan shi ne karo na farko a shekaru 10 da dan wasan Barcelona, Leonel Messi da na Juventus Christiano Ronaldo daya daga cikin su bai zamo zakara ba.

A wannan karon ma Messi na biyar ya zo.

‘Yar wasan kwallon kafar= na kasar Norway, Ada Hegerberg ce ta lashe kyautar ta mata

Share.

game da Author