• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Har yau na fi ‘Yan Matan Fim Aji – Ummi ZeeZee

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
April 17, 2017
in Nishadi
0
Har yau na fi ‘Yan Matan Fim Aji – Ummi ZeeZee

Ummi Ibrahim ZeeZee dai ba bakuwa ba ce, shahararriyar ‘yar fim ce wacce ta ci zamanin ta tsakanin 2004 zuwa 2006.

A wannan hirar da tayi da gidan jaridar PREMIUM TIMES HAUSA, Ummi ZeeZee ta tabbatar da soyayyar da ke tsakanin ta da tsohon Shugaban Kasa Ibrahim Babangida.

PT: Ummi mu na yi miki ta’aziyyar rashin mahaifin ki. Allah ya gafarta masa.

Zeezee: To na gode kwarai. Allah ya bada lada.

PT: Wane hali ki ke ciki na jimamin rabuwa da mahaifin ki, domin duk wanda ya san ki, ya san kin damu kuma kin kula da mahaifin ki sosai?

Zeezee: A gaskiya da mahaifi na ya rasu na shiga damuwar da ban taba shiga irin ta ba, kasancewar na shaku da baba na fiye da mama ta. Domin ni ce ‘yar fari a wurin baba na. Ya shagwaba ni sosai, ya na so na fiye da sauran kanne na, ni ma kuma ina son baba na fiye da komai a duniya. Shi ya sa ma da ya rasu saboda kuka har ciwon wuya na yi, ba na iya hadiyar yawu sai da naga likita.

Yanzu haka baba na saura sati daya ya cika kwanaki arba’in da rasuwa, amma babu ranar da idan na tuna shi ba na kuka. Don haka ina mai addu’ar Allah ya sa aljanna fiddausi ce makomar sa, amin.

PT: An sha buga labarin soyayyar ki da Tsohon shugaban Kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Shin ko Babangida din ya samu yi miki ta’aziyyar rasuwar mahaifin ki?

Zee Baba

Zeezee: Bai samu damar zuwa yi min ta’aziya ba, don ba shi da lafiya, kafar sa ta na ciwo, kowa ya san ya jima ba ya iya yin tafiye-tafiye, saboda ciwon kafa. Amma ya yi min ta’aziya ta waya. Kuma ya ce idan ya ji sauki zai zo insha Allah. Amma yaran sa da yawa sun zo sun yi min ta’aziya. Ka san shi ubangidan mutane ne da dama.

PT: Shekaru da yawa an daina ganin ki a fim. Me ya sa ki ka ja baya da harkar fina-finai?

Zeezee: Na ja baya ne saboda ka san kafin rasuwar baba na, daga watannin baya can, na fi zama a Dubai da kuma Cairo. Duk da nan ma Nijeriya ina zama din.

PT: Wadanne manyan finafinai ki ka yi can a baya farkon shaharar ki?

Zeezee: Na yi Gambiza, Jinsee, Aaliya, Masakin Kauna, Sanafahana da sauran su da yawa.

PT: Yaushe rabon da ki fito a fim?

Zeezee: A gaskiya na fi shekara goma. Tun Sanafahana ba a sake haska ni a fim ba.

PT: To yanzu me ki ke yi ne?

Zeezee: Harkokin kasuwanci na ke yi. Ina yin kwangiloli, harkar filaye da sauran saide-saiden harkokin kasuwanci.

PT: Har yanzu ki na mu’amala da ‘yan fim kuwa?

Zeezee: E ina yi. Idan mun hadu ana gaisawa, kuma a social media ma muna gaisawa sosai. Kuma nan gaba zan fara shirya finafinai ni ma.

PT: Da yanzu da can da yaushe aka fi samun riba a fim?

Zeezee: A yanzu an fi samun riba, sannan kuma na yanzu sun fi inganci, saboda kyamarorin yanzu ba irin na da ba ne.

PT: Su kuma masu fitowa a fim fa. Yaushe su ka fi samun kudi?

Zeezee: Su ma sun fi samu a yanzu. Domin ni ka san ko a lokacin da na ke yin fim, ni ba don neman kudi na ke yi ba. Kawai sha’awa ce. Kusan kashi 95% bisa 100% idan na yi fim ba na ma karbar ladar da za a biya ni.

Su kan su furodusoshin ma sun sani, ko sun ba ni wani lokaci a wurin zan rabar da kudin, ko kuma idan na je gida na ba mabukata.

PT: Kin taba cewa kin fi ‘yan matan fim aji. Shin har yanzu kin fi su ajin?

PT: Hahahaha. Wannan ma ai ba sai ka tambaya ba. Ka tuna fa ni da farko a Saudiyya ma na ke zaune. Amma da na yi wani zuwa Nijeriya, sai na yi sha’awar harkar fim. To tun cikin 2004 ban sake zama Saudiyya ba, sai dai na je aikin Hajji ko Umra na dawo. Ni fa har yau ban taba fashin zuwa Umra ba. Kuma aikin Hajji na sha yi ba sau daya ko sau biyu ba.

PT: Mene ne sirrin sana’ar ki?

Zeezee: Na farko hakuri da juriyar fadi-tashi. Sannan kuma tashi neman na kai. Sai kuma babban ginshiki mutum ya sa Allah a dukkan al’amurran sa.

PT: Zeezee mene ne asalin soyayyar ki da IBB ne?

Zeezee: Hahaha! To ni dai tun ina sakandare IBB shi ne gwarzo kuma gwani na a duk cikin shugabannin kasar nan da aka yi. To daga baya muka hadu, kuma da aure na ke son sa.

PT: An sha buga wannan labarin soyayyar ki da IBB a jaridu, amma akwai masu tababa fa.

Zeezee: Ai sai su tsaya su na tababar su. Idan babu soyayya a tsakanin mu zan fito na ce akwai ne? Ya taba cewa karya na ke yi? Ko ya taba cewa na daina fada?

Babban mutum kamar IBB na isa na fito na yi masa karya ne? Idan bai san da maganar ba, ai sai ya fito ya ce karya na ke yi.

Shi ya sa wai idan ka ji an ce wai na ce a kasuwa na ke ko kaza da kaza, to ni ba a kasuwa na ke ba. Na fi karfin na yi tallar kai na. Aji na ya wuce na tallata kai na. Roko na a yi mana addu’ar fatan alheri kawai.

Tags: HausaIBBLabaraiNewsPREMIUM TIMESUmmi ZeeZee
Previous Post

Ba zan roki Saraki ba – Inji Ali Ndume

Next Post

Za’ a bude Filin jirgin saman Abuja gobe

Next Post
Mai da hadahadan jiragen sama zuwa Kaduna daga Abuja zai lashe sama da naira biliyan 1

Za' a bude Filin jirgin saman Abuja gobe

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Jami’yyu 8 sun mika wuya, sun yi mubaya’a ga Uba Sani, zaɓaɓɓen gwamnan Kaduna
  • PDP TA DAGULE: Yadda shugabannin mazaɓar ƙauye suka dakatar da shugaban PDP sukutum, Iyorchia Ayu daga jam’iyya
  • FAƊAN DATTAWA: Afenefere sun dirar wa Iwuanyanwu, saboda cewa da ya yi ‘Yarabawa tarkacen ‘yan siyasa’
  • TARIN FUKA: Mutum 219 sun kamu da cutar a jihar Filato – Kwamishina Ndam
  • ” Ku yi hakuri ku yafe mana azabar da muka rika gasa muku” – Rokon Tubabbun ƴan bindiga, Ƴan daba, ƴan ta’adda 542 ga ‘Yan Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.