ZABEN SHUGABAN KASA: Buhari, Atiku, Remi Tinubu sun jefa ƙuri’un su
Kuma ya nuna gamsuwa dangane da yadda ake gudanar da zaɓen ba tare da hatsaniya ko wata shan wahala ba.
Kuma ya nuna gamsuwa dangane da yadda ake gudanar da zaɓen ba tare da hatsaniya ko wata shan wahala ba.
A takaice dai, malaman addini ba karamar daraja da girma suke dashi ba a wurin Allah da kuma bayin Allah. ...
Daga cikin ejan-ejan 1,574,301, NNPP ta tura wakilan ta na sa-ido har 176,200 a rumfunan zaɓe daban-daban a ƙasar nan.
Duk wanda ya karɓi kuɗi domin jefawa wani ɗan takara ƙuri'a kuma ya san wannan ɗan takarar ba wai ya ...
Oby wadda ke goyon bayan takarar Peter Obi na LP, ta ce babu hujjar da zai sa ta zaɓi Atiku ...
A daidai saura kwanaki 10 a yi zaɓen shugaban ƙasa, akwai muhimman batutuwa 10 da ya kamata a sani dangane ...
Daga nan sai ka duba ko sunan ya fito ko bai fito ba a cikin rajistar sunayen waɗanda za su ...
Okoye ya ƙara cewa haka kuma wannan zaɓe mai zuwa, zaɓe ne wanda za a yi amfani da na'urar fasaha ...
Honorabul Tukura ya ce akwai buƙatar bai wa ɗalibai damar tafiya su yi zaɓe, "saboda a sunayen waɗanda su ka ...
Wannan gargaɗi ya zo ne bayan da wasu mata sun fito sun yi ƙorafin cewa wasu ma'aikata sun nemi su ...