Gazawar Buhari ya sa na canja wa ƴa ta suna daga Buhariyya zuwa Kauthar – Yahuza Jibia
Sai dai Yahuza ya ce yanzu kwatakwata babu kwanar Buhari a zuciyar sa, saboda gazawar da yayi abubuwa duk sun ...
Sai dai Yahuza ya ce yanzu kwatakwata babu kwanar Buhari a zuciyar sa, saboda gazawar da yayi abubuwa duk sun ...
Alkalin kotun ya yanke hukuncin a saki Yahuza sannan wai za aci gaba da shari'ar ranar 10 ga watan Disemba.
Babban Joji ne ya umarci Alkali ya ci gaba da Tsare dalibin jami'a Yahuza -Inji dan majalisar Kano
Dan majalisan Kabiru Ismaila ya zargi Yahuza da yin rubutun suka da cin fuska akan sa a shafinsa na Facebook.
Wadanda aka kama din su ne Ibrahim Bangaje da wani mai suna Ado Bayero.