ZARGIN HAƊA BAKI DA ‘YAN TA’ADDA: Hukumar SSS ta janye tuhumar da ta ke wa Tukur Mamu
An kama shi cikin Satumba, bayan ya yi ta shiga tsakani 'yan ta'adda na sakin wasu da su ka tsare ...
An kama shi cikin Satumba, bayan ya yi ta shiga tsakani 'yan ta'adda na sakin wasu da su ka tsare ...
Manajan kamfanin Ibrahim Mada, ya bayyana cewa kayan da aka samu a gidan Mamu na ɗan ɗan uwan sa ne ...
Hukumar tsaron sirri ta kasa ta bayyana cewa ta samu tari kayan sojoji da maƙudan kuɗi jibge a gidan Tukur ...
An kama Mamu a lokacin da ya ke jiran wani jirgi wanda zai shiga zuwa Saudi Arabiya daga Cairo, babban ...
Mamu ya ce gwamnati ba ta ce komai a kai ba. " Abun mamaki shine yadda gwamnati ke yi kamar ...