ZAMFARA: Mahara sun sace ’yan sandan mobal biyar, bayan sun bindige daya
Wannan al’amari ya faru ne a Karamar Hukumar Anka, a ranar Laraba da ta gabata.
Wannan al’amari ya faru ne a Karamar Hukumar Anka, a ranar Laraba da ta gabata.
A wannan lokacin duk sanda na ziyarce ta nakan bata kyautan Naira 1000 zuwa 2,000.
Yanzu dai ta fito fili don rokon a yafe mata.
Salisu yace Rahama dai tana neman kawai a ci gaba da biye mata ne amma abin da take fadi ba ...