Idan aka kuskura aka rantsar da Tinubu, to an yi dagadaga da dimokuraɗiyya a Najeriya – Datti Baba-Ahmed
Tinubu ya lallasa abokan takarar sa na PDP, Atiku Abubakar da Peter Obi na LP wanda Dattinke wa mataimaki.
Tinubu ya lallasa abokan takarar sa na PDP, Atiku Abubakar da Peter Obi na LP wanda Dattinke wa mataimaki.
Sanarwar ta ce ba a taɓa samun lokacin da jama'a su ka daina ganin darajar kotunan Najeriya ba, kamar wannan ...
Su biyun dai kowa ya shigar da ta sa ƙarar daban-daban, wadda su ka ce INEC ba ta bi doka ...
Jam'iyyar NNPP ce ta zo na huɗu a zaɓen shugaban kasa da kuri'u miliyan 1 da yankai wanda yanwan su ...
PDP ta lashe Lamurde, Gerei, Shelleng, Guyuk, Toungo, Ganye, Mayo-Belwa, Song, Demsa, Fufore da Yola ta Kudu.
Sai dai kuma a Badagry, Tinubu ne yayi nasara a zaɓen. Ya nunka Kuri'un da Obi ya samu har sau ...
Idan har dan takarar na biyu ya ci zabe za mu rasa kasar mu domin zai siyar da kasan.
Obi ya yi wannan kakkausan furuci a lokacin da ya ziyarci Sashen Nazarin Kasuwanci da Cinikayya na Jami'ar Najeriya da ...
Saboda haka na faɗa masa ra'ayi na. Babu ma tabbacin Obi ya zo kusa da na biyu ko na uku. ...
Amma sun san Peter Obi da kyau. Dalili kenan mu ka yi masa mubaya'a, saboda mun haƙƙaƙe cewa ba zai ...