Gwamnatin Kano ta dakatar da Abduljabbar Kabara daga yin wa’azi a Kano
An sha kai ruwa rana da shi wannan malami game da wasu mas'alolin da ya shafi addinin musulunci in har ...
An sha kai ruwa rana da shi wannan malami game da wasu mas'alolin da ya shafi addinin musulunci in har ...
Za a ci gaba da shari’ar ranar 23 ga watan Satumba.
Kungiyar Hisba a jihar Jigawa ta kama kwalayen giya 37 da karuwai 48 a karamar hukumar Taura.
El-Rufai yayi hakan ne domin mutane su ga kamar abin kirkine yayi
Kwamishinan ya fadi hakanne a makarantar sakandaren mata na Sarauniya Amina da ke garin Kaduna.