A kara yawan kudaden tallafi da ake ba manoma – Kungiyar AFAN
Manoma a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara ware kudade domin inganta fannin aiyukan noma ...
Manoma a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara ware kudade domin inganta fannin aiyukan noma ...
Duk kasuwar da ka shiga a kasar nan za ka samu wannan magani kuma a kan farashin sa bai wuci ...
Amma akwai wani irin shinkafa wanda ambaliya ba ta lahanta shi, kamar irin faro 66 da 67.
An bai wan a kauyen Komta buhu 150, na kauyen Yaba an ba su buhunan masara
Sauran amfanin gonan da farashinsu ya sauka sun hada da wake,masara da gero.