HIMMA DAI MATA MANOMA: Yadda na baro jihar mu na dawo ƙauyen Abuja ina noman rogo, wake, gyaɗa, shinkafa da masara – Wata mai himma
"Ƙauyen Abuja da na dawo ina noma, na kasa samun kamfaceciyar gona mai faɗin gaske. Sai dai na riƙa karɓar ...
"Ƙauyen Abuja da na dawo ina noma, na kasa samun kamfaceciyar gona mai faɗin gaske. Sai dai na riƙa karɓar ...
Udeala mai shekaru 58 ya ce makiyaya sun kawo masa cikas a gona sosai, har ta kai a daminar bana ...
Amfanin gona ta duk sun ƙosa ina tunanin fara cirewa. Kawai sai su ka danno shanun su, su na ci ...
Ministan Harkokin Noma, Suleiman Adamu ne ya damƙa masu filayen a ranar Juma'a, bayan kammala wani aikin noman rani da ...
A yanzu haka ita ce Shugabar B-Spice Fish ta na sarrafa kifi zuwa kayayyaki iri daban-daban, kamar yadda za a ...
Ta ce ba ta da gonar kan ta. Inda ta ke nomawa aro ne, inda ta biya kuɗin aro naira ...
Gwamnatin Buhari ta ƙaddamar da Shirin Bai Wa Manoma Ramce a ƙarƙashin Babban Bankin Najeriya a cikin 2015.
Yayin da gwamnatin Buhari ke tutiya da bunƙasa noma, a lokacin ne kuma amfanin gonar da ake nomawa a cikin ...
Aishat Titilola ba tsohuwa ba ce, shekarun ta 29, amma ita ce ke da katafariyar gonar kiwon dabbobi mai suna ...
Ita ce Shugabar Kamfanin Sarrafa Garin Rogo na Egaleson Farm. Fadin gonar da ta ke noma rogo gantamau ya kai ...