GARGAƊIN RUNDUNAR YAƘIN TINUBU GA MANOMA: Kada ku zaɓi ɗan takarar da ke niyyar buɗe ‘boda’
An buɗe wasu kan iyakokin cikin 2021, amma kuma an haramta shigo da shinkafa, kayan kiwon kaji da sauran su.
An buɗe wasu kan iyakokin cikin 2021, amma kuma an haramta shigo da shinkafa, kayan kiwon kaji da sauran su.
Ta ce kayan gonar da ke shukawa ma ramce ta ke karɓowa daga hannun mutane, sai kuma mijin ta da ...
Jami'an tsaro sun tsinci gawar wani mazaunin Guri Umar Abdulrauf mai shekara 35 da wani mutum da har yanzu ba ...
Wani mazaunin karamar hukumar Idris Madaci ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES cewa makiyayan ne suka fara kai wa manoman ...
Kwamishinan yada labarai na jihar Julius Lapes ya yi kira ga manoma da su girbe amfanin gonan sun da wuri
Na shiga harkar noma don na tallafi iyalin na kuma na ga na riƙa samun 'yan kuɗin ɓatarwa da biyan ...
Wannan nau'in iri masara dai tsutsotsi da ƙwari ba su iya yi masa lahani, kuma shukar sa na jimirin ƙarancin ...
Na fara da noma fili mai faɗin fuloti ɗaya da rabi. Sai da na karɓa aro na biya gonar. Mu ...
"Ƙauyen Abuja da na dawo ina noma, na kasa samun kamfaceciyar gona mai faɗin gaske. Sai dai na riƙa karɓar ...
Udeala mai shekaru 58 ya ce makiyaya sun kawo masa cikas a gona sosai, har ta kai a daminar bana ...