Dattijo ya rabawa Kiristocin Kaduna Buhunan shinkafa domin shagulgulan Kirsimeti
Ranar Laraba, ɗan takaran ya kaddamar da raba wa Kiristocin Kaduna ta Tsakiya kyautan buhunan shinfafa domin bikin Kirsimeti.
Ranar Laraba, ɗan takaran ya kaddamar da raba wa Kiristocin Kaduna ta Tsakiya kyautan buhunan shinfafa domin bikin Kirsimeti.
Hakan ya biyo bayan ganawar sirri ne da tsoffin shugabannin sukayi a yau.
Sanin kowa ne cewa lokaci yayi a taro a ahada kai domin a tabbata gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai bai ...
Ya roki mutanen jihar Kaduna da su zauna da juna lafiya.