‘Yan bindiga sun kashe mutum 16 a kauyuka jihar Zamfara
Suma mazauna kauyen Gidan Kane sun ce maharan sun ce za su daina kawo musu hari ne idan aka cire ...
Suma mazauna kauyen Gidan Kane sun ce maharan sun ce za su daina kawo musu hari ne idan aka cire ...
Sanarwar ta ce Wali Okey ya Yi wa ƙungiyar lauyoyi aiki tuƙuru a zamanin da ya yi shugabancin NBA.
Kakakin rundunar Gambo Isa ya ce ‘yan bindiga sun dira kauyen dauke da manyan bindigogi kirar AK-47 suka yi kan ...
Sojoji sun kwato shanu 161, rakuma 8 da babban daurin kaya daga maharan bayan sun ragargaza su a Zango a ...
Ya ce mutane da dama sun ji rauni a dalilin harin kuma maharan sun sace dabbobi da dama daga wannan ...
Ya ce maharan sun fara kai hari a kauyen Ungwan Fada sannan suka gangaro zuwa Ungwan Turawa da Ungwan Makama ...
Kwankwaso ya kuma ziyarci fadan sarkin Ijebu dake Owo inda ya yi wa basaraken da mutanen garin ta'aziyyar rasuwar mutanen.
Yankin Giwa na daga cikin yankunan da hare-haren ƴan bindiga ya yi tsanani natuka a jihar Kaduna.
Mazaunan kauyen sun ce 'yan bindigan sun kashe dagacen a wajen karfe 8 na dare a masallaci lokacin yana sallar ...
Kamfanin jirgin saman AZMAN air ya dakatar da tashi da sauka a filin jirgin saman Kaduna daga ranar Talata.