‘Yan bindiga sun kai hari wasu coci biyu, sun kashe mutum uku, sun yi garkuwa da mutane da dama daga Kaduna
Ya ce maharan sun fara kai hari a kauyen Ungwan Fada sannan suka gangaro zuwa Ungwan Turawa da Ungwan Makama ...
Ya ce maharan sun fara kai hari a kauyen Ungwan Fada sannan suka gangaro zuwa Ungwan Turawa da Ungwan Makama ...
Kwankwaso ya kuma ziyarci fadan sarkin Ijebu dake Owo inda ya yi wa basaraken da mutanen garin ta'aziyyar rasuwar mutanen.
Yankin Giwa na daga cikin yankunan da hare-haren ƴan bindiga ya yi tsanani natuka a jihar Kaduna.
Mazaunan kauyen sun ce 'yan bindigan sun kashe dagacen a wajen karfe 8 na dare a masallaci lokacin yana sallar ...
Kamfanin jirgin saman AZMAN air ya dakatar da tashi da sauka a filin jirgin saman Kaduna daga ranar Talata.
Rundunar Ƴan sandan jihar Neja ta bayyana cewa ƴan bindiga sun kashe mutum 13 a karamar hukumar Shiroro.
Ahmed Baba ne ya sa na samo masa sassan naman jikin mutum domin ya biya shi ladar Naira 500,000.00, kuma ...
Dama a ranar 29 Ga Nuwamba ne gwamnatin tarayya ta amince za ta ayyana su da suna 'yan ta'adda, bayan ...
Da ido na sai da na ƙirga motoci biyar duk 'yan bindiga sun banka masu wuta su na ci bal ...
Isa ya ce sun shigo suna ta harbi ta ko ina a dalilin haka mutum hudu suka mutu sannan da ...