NDLEA ta kama hodar ibilis da wasu haramtattun kwayoyi da aka shigo da su Najeriya daga Brazil da Canada
Marwa ya hori jami’an hukumar su ci gaba da kokari domin ganin an kawar da sha da safarar muggan kwayoyi ...
Marwa ya hori jami’an hukumar su ci gaba da kokari domin ganin an kawar da sha da safarar muggan kwayoyi ...
Domin guje wa matsaloli irin haka ya sa jami’an lafiya ke hana mutane siyan magunguna batare da takardar umani daga ...
Muna kira ga iyaye da su rika sa wa ƴaƴan su ido suna tsawata musu a koda yaushe kada su ...
Maulse ya ce rashin isassun motocin sintiri na daga cikin matsalolin dake hana hukumar gudanar da aiyuka yadda ya kamata.
Mun kama masu safarar ganyrn Wiwi da kuma giyar gargajiya da ke jirkita kwakwalwar mai kwankwaɗa, da ake kira 'Mkpurummiri'.
NDLEA ta fitar da sanarwar a ranar 3 Ga Mayu, domin rufe bakin masu surutan cewa hukumar ba ta da ...
Maryam ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su hada hannu da gwamnati domin ganin an yaki muggan ...
Direban dake tuka motar Danlami Dodo mai shekara 50 ya dauko muggan kwayoyin daga Onitsha jihar Anambra zuwa Abuja
Shugaban Hukumar NDLEA, Buba Marwa ya bayyana cewa akwai mutum akalla miliyan biyu dake ta'ammali da muggan kwayoyi a jihar.
Zuwa yanzu mun kama mutum sama da 8600 kuma mun kwace kwayoyi masu nauyin kilogiram sama da miliyan 2 cikin ...