Sarkin Dukku ya yi barazanar tsige dagatan da ke rufa wa dillalan kwaya asiri
Ya jinjina wa NDLEA da suke gayyato dalibai a lokacin taruka.
Ya jinjina wa NDLEA da suke gayyato dalibai a lokacin taruka.
yawan mata karuwa ya ke yi a kullum a jihar.
Ya ce muggan kwayoyi su ne a sahun gaba wajen lalata rayuwar matasa da al’umma.
" Ma’aikatan mu sun dade suna fakon wadannan mutane sannan a cikin kwanaki biyu kachal muka sami nasaran
" Yin haka ya zama dole musamman gannin cewa cewa masu sarrafa wadannan magungunan kan yi haka ne cikin dare ...
Hafiz Abubakar ya wakilta ya ce sun kwato wadannan miyagun kwayoyin ne daga sassa dabam dabam na jihar.
Miyagun kwayoyin da aka kona ya kai kilo 24,304 kan kudi Naira miliyan 250.