Kungiyar Lafiya ta Duniya WHO ta gargadi kasashe kan janye dokokin Korona
Dole a samu karuwa a yawan mutanen dake mutuwa a dalilin kamuwa da cutar idan har ana samun karuwa a ...
Dole a samu karuwa a yawan mutanen dake mutuwa a dalilin kamuwa da cutar idan har ana samun karuwa a ...
Ministan kiwon lafiya Osagie Ehanire ya ce matsalar yunwa a jikin yara ya dade yana ci wa Najeriya tuwo a ...
Akwai sinadarin 'Carotenoids da Anthocyanins' wanda ke samar wa jikin mutum kariya daga kamuwa da cutar daji kowace iri
Hakan na yawan faruwa saboda karfin namiji da mace ba daya bane sannan sha'awar namiji da na mace ma ba ...
Sakataren gwamnatin tarayya ya fadi haka ne a taron nada kwamitin mutum 15 domin ido a asusun BHCPF da aka ...
Daga ranar Litini zuwa Alhamis din da suka gabata mutum 10 sun mutu sannan mutum 1,218 sun kamu da cutar ...
Inganta amfani da dabarun bada tazaran iyali na daga cikin dabarun da gwamnati ta dauka domin samar wa kowa da ...
Ya ce zuwa yanzu mutum 1,692,315 sun yi allurar rigakafin korona da ruwan maganin AstraZeneca zango na biyu a kasar ...
Makanjuola ya ce daya daga cikin matsalolin da fannin ke fama da su shine ficewar likitoci daga kasar nan zuwa ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 790 da suka kamu da cutar ...