HAJJI A KANO: Ɗan Najeriya ya yi aikin ‘Hajjin sa’ a Sansanin Alhazan Kano, bayan kasa jigilar maniyyata 1,500 da Hukumar Alhazai ta yi
Jibrin Abdu na cikin maniyyata fiye da 1,500 waɗanda aka yi masu sakacin kasa kwasar su zuwa Saudi Arabiya, domin ...