ƘARSHEN ALEWA ƘASA: Amurka ta ɗaure ɗan damfara Hushpuppi shekaru 11 a kurkuku, zai maida wa mutum biyu Dala Miliyan 1.8
Cikin Oktoba 2019, Abbas Hushpuppi sun yi yunƙurin damfarar wani kamfanin lauyoyi maƙudan kuɗaɗe a nan Amurka, har dala 922,857.