FETUR A AREWA: Ƙungiyar RDI ta ce gwamnati ta bar al’ummar Bauchi da Gombe cikin tababa da tararrabi
Mazauna yankin ma Kolmani sun shaida wa RDI cewa babu wani ƙarin haske da suka samu daga Gwamnatin Tarayya.
Mazauna yankin ma Kolmani sun shaida wa RDI cewa babu wani ƙarin haske da suka samu daga Gwamnatin Tarayya.
Idan ba a manta ba tun bayan zanga-zangar da kungiyar kwadago ta yi na nuna fushinta ga halin da gwamnati ...
Rahoton da Emadeb Energy Services ya fitar, ya nuna cewa fetur ɗin da ya sayo kuɗin sa ya zarce Dala ...
Sauran mambobin sun haɗa da Ƙaramin Ministan Gas, Ekperipe Ekpo, Mashawarcin Musamman kan Harkokin Tsaro
Kyari ya bayyana haka ga manema labarai, bayan ganawar sa da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima.
Amma abin takaicin, wanda kuma zai ba kowa mamaki, shine yadda mutanen da bai kamata su yi ihu ba akan ...
Haka kuma sanarwar ta ce sauran kuɗaɗen da su ka rage a Asusun Rarar Ribar Fetur (ECA) a wancan watan, ...
A ƙarshe ya ce fita ana zanga-zanga ba shi ne mafita ba. Mafita kawai ita ce a yi dafifi a ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin fara haƙo ɗanyen mai a Kolmani, yankin da ke jihohin Bauchi da Gombe.
Ya ce masu fitar da fetur daga Najeriya su na sayarwa maƙwautan ƙasashe su na ɗaya daga cikin matsalolin tallafin ...