MATSALAR FETUR: Isra’ila da Japan za su ƙera wa Najeriya babura masu aiki da wutar lantarki
An ƙulla yarjejeniyar ce tsakanin Najeriya wadda Hukumar NASENI ta wakilta da kuma kamfanonin biyu a Abuja, a ranar Alhamis.
An ƙulla yarjejeniyar ce tsakanin Najeriya wadda Hukumar NASENI ta wakilta da kuma kamfanonin biyu a Abuja, a ranar Alhamis.
Ta ce an yi ƙarin gishiri ne wajen ainihin yawan kuɗaɗen da ke CBN, domin kawai a ɓoye ainihin adadin ...
Gwamnatin Tarayya ta ɗora laifi da alhakin tsadar fetur da ake fama da ƙarin kuɗin lita kan manyan dillalan mai.
Ya bayyana cewa dillalan fetur ɗin sun ce ba za su ɗauki asara ba, saboda irin wanda NNPC ta ce ...
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa NNPC ta ce 'Su A.Y Maikifi, Oando da Duke Oil ne su ka ...
Kamfanin Kula da Harkokin Fetur na Ƙasa (NNPC) ya fallasa sunayen kamfanonin dillalan fetur ɗin da suka shigo da gurɓataccen ...
Sylva ya ce za a bayyana sunayen kamfanonin da suka shigo da gurɓataccen fetur ɗin, nan ba da daɗewa ba.
Kusan shekara ɗaya kenan mazauna Abuja da Legas na gaganiya da matsalar fetur, inda gidajen mai ke sayarwa yadda su ...
Jama'a da dama na nuna damuwar su kan batun cire tallafin fetur. To a matsayin mu na wakilan jama'a, dole ...
Wai shin kuwa gwamnatin Baba Buhari da hukumomin tattalin arziki na duniya suna nazari kuwa a kan yadda rayuwar talakawan ...