ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC
Shi kuma Ekweremadu ya ce ƙarya ce, babu wata yarjejeniya da aka taɓa cimma a baya ta bin tsarin karɓa-karɓa.
Shi kuma Ekweremadu ya ce ƙarya ce, babu wata yarjejeniya da aka taɓa cimma a baya ta bin tsarin karɓa-karɓa.
Yadda aka tsara, kuma haka aka yi bayan an warware matsalar jinkirin, an bai wa kowane matashi naira 42,000 cur
Ya ce hukumar gidan yari na horas da fursinoni da koyar da su karatun boko a lokacin zaman su a ...
An yi taron ranar Lahadi a Enugu kwana biyu bayan mahara sun kai wa gidan Gwamna Hope Uzodinma da ke ...
Ya bayyana cewa an haramta yawo sakaka da dabbobi ana kiwo a jhohin yankin da su ka kunshi Imo, Anambra, ...
An dai rufe su ne tun cikin watan Maris, 2020 domin hana bazuwar cutar korona daga kasashen duniya.
Yadda mahara suka kashe 'yan sanda 4 dake raka motar daukan Kudi a Enugu
A wasikar Buhari ya roki majalisar ta amince da sunayen jakadu 42 da yake so ya nada a kasashen duniya.
Hukumar ta ce a ranar 16 ga watan Fabrairu adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar ya karu daga ...
Hukumar ta kuma ce an gano cutar a jikin akalla mutum daya a kananan hukumomi 32 daga jihohi Tara.