• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru

    Crisis in Jos

    BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    Farin jinin Buhari da mara min baya da yayi ya sa na samu daukaka a siyasa – Bala Mohammed

    Kano State Assembly

    Dan majalisar dokoki na jihar Kano ya doka ‘Ribas’ bayan ya tsunduma lambun jam’iyyar NNPP, ya ya rungumi tsintsiyar sa ya dawo APC

    Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

    Dalilin da ya sa Buhari ya dakatar da Akanta Janar ɗin da ake zargi da kantara satar naira biliyan 80

    Nigerian Pilgrims

    HAJJIN BANA: Duk wanda ya zarce shekaru 65 bashi ba Hajji bana – Hukumar Alhazai

    Beggars

    Almajirai da mabarata sun kwararo Abuja – Mahukunta

    HARƘALLAR KWANGILA: EFCC ta kama Patricia Etteh, tsohuwar Kakakin Majalisar Tarayya

    Ƴan bindiga sun ƙona hedikwatar karamar hukumar Idemili ta Arewa a jihar Anambra

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Zuke ka zan yi da ‘yan koron ka kamar hayaki, na fi karfinka Obaseki – Martani Wike

Mohammed LerebyMohammed Lere
March 15, 2022
in Babban Labari
0
Nyesom Wike

Nyesom Wike

Gwamnan jihar Ribas Nyesome Wike ya ce lallai gwamnan Edo ya shiga taitayin sa domin shi ba sa’an sa bane a jam’iyyar PDP yana mai cewa zai zuke shi kamar hayaki tare da ‘yan koron sa.

Wannan shine martanin da wike ya maida wa gwamna Obaseki bayan kalaman da ya yi akan sa cewa jam’iyyar PDP ba gadon gidan sa bane.

Gwamnan jihar Edo ya maida wa gwamnan Ribas Nyesome Wike martani inda ya gard’gaɗeshi da ya daina yi wa jam’iyyar bababkere ya na yi kamar PDP gadon gidan su ne babu wanda ya isa da jam’iyyar.

Obaseki ya ce mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shuaibu bai yi barazanar ficewa daga jam’iyyar ba kamar yadda Wike ya ce, shi Wiken ne yake yi wa jam’iyyar barazana akai akai.

” In banda nuna isa ace wai mutum shi kadai a kullum sai ya rika nuna babu wanda ya isa da shi a jam’iyyar PDP, kamar gadon gidan su, dole yadda yake so kowa sai dai yabi shi, ba za ta saɓu ba.

” Dukkan mu ƴaƴan jam’iyya ne kuma kowannen mu na da iko akan jam’iyyar kamar kowa. Saboda haka ya daina huhhura hanshi yana yi wa mutane babakere kamar shine kaɗai wanda ya isa akan jam’iyyar.

Obaseki ya zargi Wike da mataimakin Jam’iyyar na yankin kudu Maso Kudu Dan Orbih da yi kutunguilar kawo ruɗani a jihar.

” Ina son Wike da ƴan koron sa su sani cewa ba za su iya kawo ruɗani a cikin PDP ba kamar yadda suka yi a jihar Cross Ribas saboda neman jam’iyyar ta tsaida shi takarar shugabancin Najeriya a 2023.

Kalaman da mataimakin gwamnan jihar Edo babu ruɗani a cikin sa. Yayi magana ne a matsayin shi na matashi domin matasan Najeriya. Idan Wike ba zai iya sauraren korafin matasa ba, yaya zai yi da su a vurin sa na zama shugaban kasa da yake da shi.

Wike ya ce idan ba a hukuntashi ba bisa kalaman da yayi, zai yi amfani da karfin Idon da yake da shi ya hukunta shi da karfin tsiya ko jam’iyya ta so ko bata so ba.

Martanin WIKE

” Da farko dai zan fara da aika sakon neman gafara ne ga tsohon gwamnan jihar Adams Oshiomhole da ya ya rika ja mana kunne cewa Obaseki ba mutumin kirki bane muka yi masa kunnen uwar shegu. Ga shi yanzu ya nuna mana kakara cewa ashe dai da gaske ne butulu ne shi.

” Ni ba sa’an ka bane a PDP kuma ina son ka koma ka gaya wa ‘yan koran ka cewa nafi karfinsu. Zan yi watsawatsa da su. Takarar shugaban kasa ne zan yi kuma ba su isa su hana ni fitowa. Ka koma ka gaya musu su da suka turo ka.

” Ni ne nan Darektan Zaben ka a PDP a lokacin da ka nemi takara a karkashin jam’iyyar. Na yi maka kuma tare da matanka kuka zo nan jihar yi mini godiya. Amma yanzu kana wage baki kamar ba kai ne jiya kake neman mu ruwa ajallo ba.

Wike ya ce dama Obaseki dan haya ne a gidan PDP.

Tags: AbujaEdoHausaNewsObasekiPREMIUM TIMESRibasWike
Previous Post

ƘARANCIN DALA: Bankunan Najeriya sun ƙara rage yawan adadin dalar da kwastomomi za su iya kashewa ta hanyar katin ATM a kowane wata

Next Post

GAGARIMAR MATSALAR MAI: ‘Za mu rufe dukkan gidajen radiyo da talabijin na Arewa’ -Masu kafafen yaɗa labarai

Next Post
Petrol Scarcity

GAGARIMAR MATSALAR MAI: 'Za mu rufe dukkan gidajen radiyo da talabijin na Arewa' -Masu kafafen yaɗa labarai

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda Tinubu ya taimake ni na zama gwamnan Jigawa -Badaru
  • Yadda iyaye na su ka yi hijira zuwa Jihar Adamawa – Atiku Abubakar
  • BAUCHI: Matasa sun babbake gidaje da shaguna da dama a Warji bayan Rhoda Jatau ta yi kalaman ɓatanci ga Annabi SAW
  • FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
  • RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.