JIGAWA: Majalisa ta dakatar da mamban da ya ingiza matasa suka yi wa tawagar gwamna dabanci
Garba ya ce hakan karya dokar majalisar ne dama dokar kasa.
Garba ya ce hakan karya dokar majalisar ne dama dokar kasa.
Ministan Kudi, Kemi Adeosun ce ta amince kuma ta bada izinin ba su kudaden, kamar yadda ta umarci Akanta Janar ...
An tsinci gawar Ibi a yau litinin.
Hukumar INEC ta ce wannan shine karo na biyu da za a turo mata bukatar haka.