An ‘sace’ Dino Melaye
Sanata Ben Bruce ya bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun sace sanata Dino Melaye.
Sanata Ben Bruce ya bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun sace sanata Dino Melaye.
Murray Ben Bruce ne ya furta haka, ranar litinin bayan ya kai wa Dino ziyara asibiti.
Ya fadi hakan ne a shafin sa na twita yau Litinin.
“Idan zunubi ne ke kawo cutar Sankarau da dukkan mu ‘yan siyasa mun kamu da cutar.