Yadda kungiyar ‘yan banga suka kashe makiyaya 11 a jihar Katsina
Yadda kungiyar 'yan sa-kai suka kashe makiyaya 11 a jihar Katsina
Yadda kungiyar 'yan sa-kai suka kashe makiyaya 11 a jihar Katsina
Gwamnan Jihar Nasarawa Ahmed Sule ya bayyana cew ai su tuntuni suka fara aiki da kungiyoyin sa-kai a jihar.
Sannan kuma ya sha alwashin kamo maharan domin su fuskanci hukuncin abin da suka aikata.