Na yi matukar farinciki da kafa Hukumar kula da yankin Arewa Maso Gabas – Aisha Buhari
Aisha Buhari na daga cikin wadan da suka matsa don ganin an kafa wannan hukuma.
Aisha Buhari na daga cikin wadan da suka matsa don ganin an kafa wannan hukuma.
Wata kungiya mai zaman kan ta ce, mai suna International Crisis Group (ICG) ta yi wannan gargadin.
" Ku manta wadannan maganganun banzan da suke fadi akan mu.
Shiko Farfesa Ango Abdullahi, shugaban kungiyar Dattawan Arewa cewa ya yi abin da matasan fadi ya yi daidai kuma yana ...
Kungiyoyin sun ce sun gama shiri kaf kuma babu wanda zai hana su aiwatar da wannan shiri na su.