Yadda Andrew Yakubu jidi dala miliyan 9,772,800 ya kimshe a gidan sa – Mai gabatar da shaida
An daga sauraren shari’ar zuwa ranar 3 Ga Yuli, 2018.
An daga sauraren shari’ar zuwa ranar 3 Ga Yuli, 2018.
Kotu na tuhumar Andrew Yakubu da wawushe wasu kudade da ya kai naira biliyan uku.
Grace John, malaman makaranta ta ce wannan abu baiyi mata dadi ba.
EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami'anta hadin kai yadda ya kamata.