An bani kyautar dalolin nan ne – Inji Andrew Yakubu

4

Tsohon shugaban kamfanin mai na kasa Andrew Yakubu ya ce dalolin da aka kama boye a gidan kaninsa da ke unguwan Sabon Tasha Kaduna bashi Kyauta ne akayi.

Hukumar EFCC ta kama Andrew Yakubu domin gudanar da bincike akansa ko akwai wasu kudaden da ya boye.

Jami’an hukumar EFCC sun kama daloli da ya kai naira biliyan uku boye a gidan kanin Andrew Yakubu da ke unguwan Sabon Tasha a Kaduna.

EFCC ta ce Andrew Yakubu na ba jami’anta hadin kai yadda ya kamata.

Share.

game da Author

  • BABAJO A BAWA SAMINAKA

    Waye ya bashi kyautar kudin

  • Basheer

    Lallai meyasa bakaisu bankiba kabarsu agidan kaninka koma menene bincike zainuna

  • Your Comment yes efcc is better to count inously to fighting about the chieten the country.ya allah help our leadas

  • Uban waye yabaka munafukin banza maci amana kawai)daga bawa buni yadi gujba l.g.a yobe