Buba Galadima dan rudu ne kawai yana neman inda zai makale ne – Oshiomhole
" Shi fa Buba Galadima kamar tsuntsu ne da ya dimauce a cikin tsakiyar daji.
" Shi fa Buba Galadima kamar tsuntsu ne da ya dimauce a cikin tsakiyar daji.
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya ...
Shi dai Adams Oshimhole na da daurin gindin Jagorar jam'iyyar, Bola Tinubu da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.