Shaidancin APC ya nunka na PDP sau 10 – Gwamna Okorocha
Haka Gwamnan APC, Rochas Okorocha ya bayyana a wata sabuwar caccaka da ya yi wa shugabannin jam’iyyar APC na kasa.
Haka Gwamnan APC, Rochas Okorocha ya bayyana a wata sabuwar caccaka da ya yi wa shugabannin jam’iyyar APC na kasa.
Malami dai ya rubuta wasikar a ranar Laraba, 13 Ga Fabrairu, kuma shi da kan sa ya sa mata hannu.
Buhari ba mutum ne mai dole-dole sai ya ci gaba da zama a kujerar mulki ba
Shugaban jam'iyyar Adams Oshiomhole ya yi wannan korafi da yake zantawa da manema labarai a Abuja ranar Laraba.
Kotu ta tsige dan takarar APC na gwamnan Enugu
Dangote, Otedola, Ribadu na daga cikin wadanda aka nada domin shiryawa da kula da Kamfen din Buhari
Nwosu ya kuma karyata cewa Okorocha ya tsaida iyalan sa takara domin ya ci gaba da yin yadda ya ga ...
Tuni dai PDP ta tsaida Bello Matawalle a matsayin dan takarar gwamnan jihar.
Jam’iyyar APC mai rike da mulki ta canja ranakun da za ta yi zabukan fidda-gwanin ‘yan takarar ta.
Wata kungiya mai suna NCAN ta siya wa shugaban kasa Muhammadu Buhari fom din takara.