GBAJABIAMILA: Kungiyar Dattawan Yankin ‘Middle Belt’ ta bijire wa APC
Dattawan sun ce su na goyon bayan Hon. Idris Wase a matsayin shugaban majalisa.
Dattawan sun ce su na goyon bayan Hon. Idris Wase a matsayin shugaban majalisa.
A bayanan su, sun bayyana cewa kasafin su ya yi karanci sosai, idan aka yi la’akari da na shekarun baya.
Sun kuma sake tada batun wasu kudirori da dama wadanda shugaban ya ki sa musu hannu har guda tara.
A shekarar bara ne BBC ta sanar da gasar "Hikayata" ga marubuta mata su fafata.