
0
An karrama Rahama Sadau a Amurka
Wannan Karramawa dai shine na farko da wata ‘yar wasar fim a Arewacin Najeriya za ta taba samu.
Wannan Karramawa dai shine na farko da wata ‘yar wasar fim a Arewacin Najeriya za ta taba samu.
Ali Baba ya fara wasan barkwanci cikin 1988, shekaru 30 kenan da suka gabata.
Daga cikin wadanda suka jajanta wa iyalan mamaciyar sun hada da firam ministan kasar Indiya, da jaruman duniya.
Kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara ne ya karanta wasikar a zauren majalisa.
Ramos shi ne kaftin na kungiyar, kuma shi ne kaftin na kungiyar kwallon kafa ta kasar Spain.
Ayi hattara, kada a raba soyayya ba Kanjamau ba.
An cashe, an taka rawa an ci an sha an kuma ba ango da Amarya shawarwari.
Ya karantar da yadda ‘ya’ya ke yin biyayya ga iyayen su.