Cikin yara 10 a Najeriya, 4 na aikin ƙarfi da wahala – NBS
Sakamakon binciken da hukumar kididdiga ta kasa NBS ta gabatar ya nuna cewa cikin yara 10 a Najeriya, 4 na ...
Sakamakon binciken da hukumar kididdiga ta kasa NBS ta gabatar ya nuna cewa cikin yara 10 a Najeriya, 4 na ...
Wani mazaunin garin Zariya dake Jihar Kaduna Shuaibu Gidanmanu da yake da matsalar rashin gani
Ajaero ya bayyana sunan gungun wasu da ya kira 'yan ta-kifen da gwamnatin tarayya ta kafa cikin gaggawa
Dama kuma a cikin makon jiya ne Ƙungiyar Ƙwadago ta nemi a ƙara gejin mafi ƙanƙatar albashi daga Naira 30,000 ...
Idris ya ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan naira 30,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi daga ƙarshen watan 2024.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi watsi da sanarwar yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar ...
An yi irin haka a Kaduna, a Kaduna aka warware matsalar, ba duka kasa ba. In ji wani mazaunin Kaduna, ...
Bayan haka NLC ta yi kira ga gwamnatocin jihohi su yi irin haka wa ma'aikatun su ma jihohi da ma ...
Kungiyar ta ce gwamnatin tarayya da na jihohi sun yi biris da su sannan kuma har yanzu basu cika alƙawuran ...
Jedy-Agba ta bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ne ya shiga tsakani a cikin wata wasiƙar da ya aika wa lauyan ...