• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

KILU TA JA BAU: An kori ‘yan sandan dake gadin Rarara da suka rika barin wuta a sama don su birge shi

Aisha YusufubyAisha Yusufu
April 13, 2023
in Labarai daga Jihohi
0
WUCE GONA DA IRI: Dalilin da yasa Hedikwatar ƴan sandan Najeriya ta kama ƴan sanda dake rufa wa mawakin Rarara ‘Buhari, Ganduje da APC’,  baya

‘Yan sanda uku da ke gadin fitaccen mawakin Buhari, Ganduje da APC masu suna Dahiru Shuaibu, wanda Inspector ne; Abdullahi Badamasi, sergeant da Isah Danladi, shima sergeant sun afka cikin yanayi na ‘da na sani’ bayan rundunar ‘yan sandan kasa ta kore su daga aikin bisa laifin karya dokar aikin dan sanda.

An samu ‘yan sandan da laifin karya dokar aiki bayan sun amsa laifin su a lokacin da aka tuhumesu a hedikwatar ‘yan sanda ta kasa
Rundunar ta ce korar wadannan ‘yan sanda zai zama darasi ga sauran ma su gadin manya da yan siyasa cewa aikin da suke yi ba don su burge wani bane sannan akwai dokoki da dole su rika bi.

Rundunar ta ce haka kawai suka rika zabura suna daddanna kunamar bindiga harsashi na fita sama, don su burge Rarara sannan jama’an gari na sheka ihu suna yi wa Rarara kirari. Wannan abu ya saba wa horon aikin ‘yan sanda.

Dalilin daya sa aka ka ‘yan sandan

A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa ta facebook, Kakakin rundunar ‘yan sandan Najeriya Adejobi ya ce ‘ƴan sandan ba su nuna dattaku da kwarewa a aikin su ba a lokacin da suka rika ɓarin wuta domin tarwatsa jama’a da nuna isa da izza da suka yi don suna gaɗin mawaƙi Rarara.

Adejobi ya ce “An gano duka ƴan sandan kuma an kama su. Za a yi musu tambayoyi sannan lallai za a ɗauki mataki akan su domin sun nuna rashin kwarewa a aikin su ƙarara.

A wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, a yanar gizo, an ga ‘ƴan sandan suna harbi sama a lokacin da Rarara zai shiga motar sa a garin Kahutu.

Sai dai kuma shi Rarara ya ce ba don nishaɗi ko nuna isa ne ko kuma wai don a kwarzanta shi ne ƴan sandan suka yi harbi sama ba a lokacin da zai shiga mota.

Rarara ya ce ” Ko da muka gama raba kayan tallafi a garin Kahutu na azumi, an samu hasashen cewa wasu matasa na so su tada tarzoma a wurin, dalilin haka ne ya sa ƴan sandan suka tsorata su da harbi a sama.

Rarara ya kara da cewa abinda ya sa basu harba barkonun tsohuwa ba shine don mutane na azumi.

Sai dai kuma wannan hujja da Rarara ya bada akwai yiwuwar ba zai yi tasiri ba domin maganan tsaro abinda ya dace ake yi wato abinda shari’a ya gindaya ba abinda ake so ba.

Wani maikaratu, mai suna Gambo Lawan, da yake tofa albarkacin bakin sa, ya ce, ” Tabbas waɗannan ƴan sanda sun tafka ganganci, ai ba son rai ake yi ba a aikin tsaro, abinda ya dace doka ta ce ake yi. Idan har abinda suka yi sai an harba barkonun tsohuwa ne to ai haka za a yi, ba barnata harsashin da gwamnati ke siya da kuɗin ƴan kasa ba.

Sannan kuma idan ka kalli bidiyon za ka ga su kan su ƴan sanda sun yi haka ne don su kwarzanta mawakan domin hatta matanen da suka biyo shi kirari suke ma sa

Tags: AbujaHausaNewsPolicePREMIUM TIMESRarara
Previous Post

Mutum sama da 4,000 sun kamu da zazzabin lassa a Najeriya – NCDC

Next Post

Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 8 a kauyukan Zangon Kataf, jihar Kaduna

Aisha Yusufu

Aisha Yusufu

Next Post
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 8 a kauyukan Zangon Kataf, jihar Kaduna

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa
  • Ganduje ya bar wa Kano bashin Naira biliyan 241, Abba ya ce zai bi ya gano hanyoyin da aka ciwo bashin
  • Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare
  • JAWABIN BANKWANA: Ba a taɓa gwagwagwar zaɓen shugaban ƙasa kamar na 2023 ba – Buhari
  • JIGAWA A HANNUN BADARU: Yadda shekaru takwas na mulkin APC ya kasa rage katutun talauci da fatara

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.