• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Abdulrasheed Bawa ya farfado kuma yana nan cikin koshin lafiya – Hukumar EFCC

    Kotu ta bada umarnin a garƙame Shugaban EFCC, Bawa a kurkuku

    Ɗan gidogar kwangila ya yi barazanar kashe wakilin PREMIUM TIMES, saboda ya  fallasa amaja a gine-ginen da ya yi wa gwamnati

    HATTARA MASOYA: Ƴan sanda sun cafke matashin da ya ɗirka wa saurayin ƙanwarsa bindiga saboda ya raba su sun ki

    ƊAN TAKARA MUSULMI, MATAIMAKI MUSULMI: Ka iya wa bakin ka tunda wuri- Gargaɗin Ganduje ga Babachir

    ƘAƘUDUBAR CANJIN KUƊI: Emefiele ya ƙirƙiro wannan jangwangwama saboda haushin bai samu takarar shugaban ƙasa a APC ba – Ganduje

    Amurka ba ta hana Tinubu shiga ƙasar ba, zai bi ta Landan ya zarce can ƙasar – Orji Kalu

    TINUBU A KAN SIKELIN 2023: Kada fa Asiwaju ya yi riginginen kunkuru a kan hanyar shiga Villa

    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    BAYANIN BUHARI GA GUNGUN GWAMNONIN APC: ‘Ba zan yi wa zaɓen 2023 katsalandan ba’

    Jami’ar Al-Qalam na bin gwamnatin Kano bashin Naira miliyan 38 kuɗin karatun dalibai ƴan asalin jihar

    An damke faston da ya rika yin lalata da yar’ aikin sa na tsawon shekara biyar a Kaduna

    Kotu ta yanke wa Habila da Joy hukuncin zaman kurkuku bayan kama su da laifin satar N700,000

    court

    Mijin kanwar matata ya gudu ya bar matarsa a kauye cikin wahala babu kula – Mustapha a kotu

    APC ta yi matuƙar murna, jin cewa Buhari zai taya Tinubu kamfen a jihohi 10

    Gazawar gwamnatin Buhari ta su ce can, kada a rika dora wa su Tinubu laifi, babu ruwan su – Tsohon Ministan Buhari

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

DAGA 2014 ZUWA 2022: Sojoji sun ceto mutum 300,000 daga hannun ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga – Irabor, Babban Hafsan Tsaron Najeriya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 9, 2022
in Labarai
0
DAGA 2014 ZUWA 2022: Sojoji sun ceto mutum 300,000 daga hannun ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga – Irabor, Babban Hafsan Tsaron Najeriya

Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor, ya ce sojoji sun ceto aƙalla mutum 300,000 daga 2014 zuwa 2022 daga hannun waɗanda su ka yi garkuwa da su.

Irabor ya ce wasu sai da aka yi bata-kashi da artabu aka ceto su, wasu kuma tattauna yadda za a sake su da ran su aka yi har su ka samu kuɓuta.

Ya ce masu gudun hijira waɗanda su ka tsere daga gidajen su a Arewa maso Gabas, yanzu duk sun koma gida.

Ya ce akwai tubabbun ‘yan Boko Haram da dama su na nan ana koya masu horon koyar da su sana’o’in hannu. Ya ce za a kammala horas da su cikin Fabrairu, 2023, inda za a sallame su su koma cikin jama’a.

Da ya ke magana kan zaben 2023, Irabor ya ce tabbas sojoji na shan matsin-lambar neman su haɗa baki a yi murɗiya.

A daidai lokacin da wasu ‘yan ta-kife ke ci gaba da banka wa ofisoshin INEC wuta a kudancin ƙasar nan, a Arewa kuma wasu manyan ‘yan siyasa na shelar sai sun ci zaɓe ko da tsiya-tsiya ko da tulin kuɗaɗe, wata sabuwa kuma ita ce iƙirarin da Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya yi cewa ba tun yau ba, an daɗe ana yi wa sojoji da sauran jami’an tsaro romon kunne su haɗa baki a murɗe zaɓe.

Sai dai kuma Irabor ya ce sojoji tsaye su ke ƙyam a wuri ɗaya, a tsakiya, ba su goyon bayan kowace jam’îyya, kuma babu ruwan su da kowane ɗan takara.

“Tabbas a kowane zaɓe tun bayan dawowar mulkin dimokraɗiyya a 1999, sojoji na fama da matsin-lamba daga wasu ɓatagari marasa kishi, su na so sojoji su ba su ƙofar yin maguɗin zaɓe.

“Waɗannan marasa kishi ba wai a kan sojoji kaɗai su ka tsaya ba, har da sauran jami’an tsaro kamar su ‘yan sanda. To irin tsiyar su ke so a kowane zaɓe su riƙa tafkawa, mu kuma ba mu yarda da su.”

Irabor ya ce irin wannan matsin-lambar da sojoji ke sha ba za ta sare masu guiwa ba, sai ma ta ƙara masu kuzarin ƙara tashi tsaye wajen kare dimokraɗiyya.

Ya yi wannan bayani a wurin taron Ganawar Ma’aikatu da Manema Labarai karo na 61 da ya gudana a Fadar Shugaban Ƙasa, wanda tawagar jami’an yaɗa labaran Shugaban Ƙasa ke shiryawa.

Irabor ya yi wannan kalami ne lokacin da ya ke amsa wata tambaya daga manema labarai, inda ya ke tabbatar masu cewa sojoji ba za su taɓa goyon bayan wata jam’iyya ko wani ɗan takara ba, kamar yadda su ke bisa wannan tsari tun daga dawowar mulkin siyasa a 1999.

“Na ji daɗi da har ku ka ƙara jaddada wannan gargaɗin ƙin daba kai borin masu neman sojoji su ba su haɗin ya hau, wanda Babban Kwamandan Askarawan Najeriya ya yi. Na ji daɗin da ku ka ce ku na da damuwa. To amma mu dai tabbas duk inda gaskiya ta ke, to za a tsaya kan ta, kuma a fito da ita.

“Amma mu a ɓangaren sojoji, ai ba da ka mu ke aiki ba. A bisa tsari, ƙwarewa da kuma bin doka mu ke aikin mu. Kuma a haka za mu ci gaba da kasancewa.

Saboda haka daga yau ku daina nuna damuwa. Maimakon haka, ku ba mu amannar ku, ku gaskata wajen cika aikin mu bisa tsarin da doka ta gindiya, ba tare da bin ra’ayi ko son ran wasu ɓatagari ba.

Tags: AbujaDimokradiyyaNewsPREMIUM TIMESSojoji
Previous Post

2023: Sojoji na shan matsin-lambar neman su haɗa baki a yi murɗiya – Irabor, Babban Hafsan Tsaron Najeriya

Next Post

QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

Next Post
QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • CUTAR DIPHTHERIA: Abubuwa 9 da ya kamata a sani game da cutar
  • GIRGIZAR KASA TA GIRGIZA DUNIYA: Ta ci rayukan mutum kusan 5,000 a Siriya da Turkiyya
  • INEC ta fara horas da ma’aikata 1,265,227, waɗanda za su yi aikin zaɓen 2023 – Okoye
  • Kotu ta bada umarnin a garƙame Shugaban EFCC, Bawa a kurkuku
  • DAINA AMFANI DA TSOFFIN KUƊI: Kotu ta umarci CBN kada ya wuce wa’adin 10 Ga Fabrairu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.