• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RIKICIN PDP: Kwamitin Amintattun PDP ya tura wa Wike tawagar lallashi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 5, 2022
in Manyan Labarai
0
KU KASA KUNNE KU SAURARE NI: Ban fito takara don a yi min mataimakin shugaban kasa ba, shugaban kasa na fito nema – Wike

Kwamitin Amintattun PDP ya tura wa Gwamna Nyesom Wike ƙaƙƙarfar tawagar lallashin sa, dangane da mummunan saɓanin da ya faru tsakanin sa da ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar.

Tawagar na ƙarƙashin jagorancin Atiku Abubakar, sai Gwamna Ifeanyi Okowa, Mambobin Kwamitin Amintattun PDP, tsoffin gwamnonin PDP, gwamnonin PDP da ke kan mulki, tsoffin ministocin PDP da jija-jigan PDP na shiyyoyi da jihohi daban-daban.

Shugaban kwamitin Walid Jibrin ne ya bayyana haka, kwanaki uku bayan da Wike ya watsa wa wata tawagar da aka tura masa ƙasa a ido, ranar Alhamis a Turkiyya.

An dai tura masa tsohon ministan harkokin ‘yan sanda Adamu Waziri, domin ya gana da shi, amma ya ƙi yarda ya gan shi.

Yadda Ƙilu Ta Ja Wa Atiku Bau:

Cikin makon jiya ne rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya

Shugaban Jam’iyyar PDP Iyorchia Ayu ya samu kan sa cikin wani matsanancin hali, tsakiyar wutar rikici da sabanin da ya faru tsakanin ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da kuma Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas.

Wannan rikici dai ya kawo wata babbar ɓaraka ga PDP da kuma Atiku, daidai lokacin da ake ƙoƙarin fara shirin kamfen ɗin zaɓen 2023.

Rikicin ya ƙara muni a ranar Laraba, yayin da manyan makusantan Wike biyu, Gwamna Samuel Ortom na Benuwai da tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose su ka fito su ka ce faufaufau ba za su goyi bayan takarar Atiku ba.

Yayin da Ortom ya ce har yanzu zuciyar sa ba ta kwanta da goyon bayan Atiku Abubakar ba, Fayose kuwa cewa ya yi Wike ba zai goyi bayan Atiku ba.

Yayin da ɓangarorin biyu ake ganin su na jin haushin Atiku ne saboda ƙin ɗaukar Wike a matsayin mataimakin shugaban ƙasa, inda ya ɗauki Ifeanyi Okowa Gwamnan Delta, binciken PREMIUM TIMES ya nuna babban dalili shi ne Shugaban PDP Iyorchia Ayi.

Ɓangaren Wike na cewa Ayu ya sauka a naɗa shugaban jam’iyya daga kudu.

Sun ce tunda ɗan takarar shugaban ƙasa ya fito daga Arewa, to Ayu ma tunda ɗan Arewan ne, ya zama wajibi ya sauka a miƙa mulkin jam’iyyar PDP a kudu.

To amma shi Atiku bai yarda ba, ya ce a bar Ayu ya ci gaba da shugabanci, har bayan zaɓen 2023.

Ɗaya daga cikin manyan makusantan Wike ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa akwai yarjejeniyar da aka cimma bayan an zaɓi Ayi shugaban PDP.

“An yi yarjejeniya cewa idan a zaɓen fidda gwani na takarar shugaban ƙasa na PDP daga Arewa, to Iyorchia Ayu zai sauka daga shugabancin jam’iyya, domin shi ma ɗan Arewa ne, daga Benuwai.” Inji majiyar, wanda ya ce sai a zaɓi shugaban PDP daga Kudu kenan.

Yadda ‘Yan Arewa Su Ka Mamaye Manyan Muƙamai A PDP:

Zaɓen Atiku matsayin ɗan takara ya sa a yanzu cancak PDP ta koma hannun ‘yan Arewa. Atiku ne ɗan takarar shugaban ƙasa daga Arewa maso Gabas. Iyorchia Ayu Shugaban PDP da Arewa ta Tsakiya. Walid Jibrin Shugaban Dattawa daga Arewa ta Gabas. Mataimakin Shugaba na Arewa, Umar Damagum ke kasancewa tamkar mataimakin shugaban jam’iyya. Shi ke bayan da umarni idan Ayu ba ya nan.

Yayin da Atiku ya kai wa Wike ziyara bayan kammala zaɓen fidda-gwani, Wike ya tunatar da shi yarjejeniyar da ta ce idan ɗan Arewa ne ya yi nasarar fidda gwani, to Iyorchia Ayu zai sauka daga shugabancin PDP.

Atiku shawarci Wike cewa to su bar wannan batun tukunna a tsakanin su, kada su fitar da shi har sai ya shawarci Ayu ɗin ya sauka tukunna.

“Amma abin takaici sai kawai ji mu ka yi ana cewa Atiku ya ce wa Ayu Wike na so ka sauka daga shugabancin jam’iyya. A lokacin kuwa shi Wike bai sanar wa kowa wannan batun ba.” Inji majiyar mu ya cikin gida.

“Wato so su ke yi su ci gaba da riƙe komai su mayar da kudu saniyar-ware a cikin PDP.”

Wasu kuma na cewa Wike ya fusata da Ayu bayan da Ayu ɗin ya kai wa Gwamna Tambuwal na Sokoto ziyara washekagarin zaɓen fidda-gwani a Abuja.

A lokacin ziyarar ce Ayu ya bayyana cewa Tambuwal shi ne gwarzon taron gangamin PDP, saboda ta dalilin tuggun da ya shirya ne Atiku ya yi nasara, Wike ya zo na biyu.

Idan ba a manta ba, Wike ya ragargaji Tambuwal da sauran waɗanda su ka goyi bayan Atiku a wurin, inda washegarin zaɓe ya kira su maciya amanar da ba su cancanci a sake ba su riƙon amana ba.

Tuni dai Wike na ci gaba da ganawa da wasu ‘yan takarar shugaban ƙasa na wasu jam’iyyu, irin su Peter Obi na LP, Rabi’u Kwankwaso na NNPP.

Tags: AtikuAyuPDPWike News
Previous Post

KADUNA 2023: Uba Sani ya zaɓi Hadiza Balarabe mataimakiyar sa

Next Post

2023: Ka zaɓi El-Rufai mataimaki, ‘ka yi nasara a zaɓe kamar yankan wuka’ – Kira ga Tinubu

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Nasir El-Rufai

2023: Ka zaɓi El-Rufai mataimaki, 'ka yi nasara a zaɓe kamar yankan wuka' - Kira ga Tinubu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa
  • ‘Kwankwaso ne ya kada mu a shari’ar Kano saboda kwaɗayin kujerar minista a gwamnatin APC – Abbas Akande
  • ‘Gazawar Najeriya gazawar jinsin baƙar fata ne na duniya baki ɗaya’ – Shettima
  • Kotun Amurka ta amince Jami’ar Jihar Chicago na iya jinkirta sakin bayanan karatun Tinubu
  • JAMI’AR GUSAU: Ba tun yau bane ƴan ta’adda ke yi wa ɗaliban jami’ar ɗauki ɗaiɗai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.