SIYASAR OYO: Atiku da Ayu sun ƙaurace wa ƙaddamar da kamfen ɗin tazarcen Gwamna Makinde
Dukkan gwamnonin huɗu sun isa a cikin motar bas mai launin baƙi, inda taron ya samu halartar ɗimbin magoya baya ...
Dukkan gwamnonin huɗu sun isa a cikin motar bas mai launin baƙi, inda taron ya samu halartar ɗimbin magoya baya ...
Idan ba mu bayar da haɗin kai ba, to PDP kamfen ɗin banza ta ke yi, ba cin zaɓe za ...
Wike da wasu gwamnonin PDP huɗu dai su na so Shugaban PDP Iyorchia Ayu ya sauka, a zaɓi ɗan kudu ...
Cikin wata sanarwa da ya fitar a shafin sa na Tiwita, ya ce "ban taɓa karɓar naira bilyan 1 a ...
Wabara ya ce kwamitin ta yanke wannan shawara ce saboda akao karshen rikicin da yaki ci yaki cinyewa a jam'iyyar ...
Aƙalla Shugabannin Kwamitin Zartaswar PDP huɗu ne su ka maida wa jam'iyyar sama da naira miliyan 120 a cikin asusun ...
Jang ya Yi wannan iƙirarin ne bayan magoya bayan ɓangaren Wike sun tashi daga taron ɓalle wa daga kwamitin kamfen ...
Idan ba a manta ba, Wike ya caccaki Ayu a cikin makon jiya inda ya yi zargin cewa su ne ...
Shugaban Jam'iyyar PDP na Ƙasa Iyorchia Ayu ya bayyana cewa ba zai yi murabus daga shugabanci ba, saboda bai ga ...
Atiku ya ƙara da cewa ya zaɓi Okowa ne saboda kasancewa shi mutum natsatsse sannan mai kishin Jam'iyya da mutanen ...