Kwamitin shugaban kasa ta amince a kirkiro ‘yan sandan jihohi da na kananan hukumomi

0

Kwamitin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada domin duba yiwuwar kafa ‘yan sandan jihohi dana kananan hukumomi ta mika rahoton ta.

Kwamitin ta mika rahoton ga shugaban kasa ranar litinin. Kwamitin tace sai da ta gana da kungiyoyin kare hakkin dan adam da kungiyoyi da dama kafin tattara rahoton su.

Bayan haka kwamitin ta ce lallai a kori wasu manyan jami’an ‘yan sanda 37.

Share.

game da Author