1 – Tsakanin BUHARI da Matarsa AISHA
AISHA – ” Bazan mara ma sa baya ba a ….”
BUHARI – ” Matana aikinta bai wuci dakin girki ba, da daki dayan dakin”
2 – Tsakanin OBASANJO da MAJALISA
OBASANJO – ” Dukkan ku ‘Yan Majalisa gungun barayi ne”
MAJALISA- ” Ka fi zama lalatacce a kasa Najeriya”
3 – Tsakanin TINUBU da OYEGUN
TINUBU – ” Ya nuna kana fada da wannan canji, saboda haka dole ka sauka daga kujeranka”
OYEGUN- ” Baka isa ka cire ni daga kujerata ba a shafin jaridu”
4 – Tsakanin ATIKU da EL-RUFAI
ATIKU – ” Kai ma ci amana ne”
EL-RUFAI – ” Kai makaryaci ne, idan ka isa kaje kasar Amurka”
5 – Tsakanin GANDUJE da KWANKWASO
GANDUJE – ” Zan tona maka asiri akan abubuwan da kayi ba daidai ba”
KWANKWASO – ” Kai dai ragon gwamna ne”
6 – Tsakanin EL-RUFAI da SHEHU SANI
EL-RUFAI – ” Kai karamin kwaro ne da zan iya murkushewa”
SHEHU SANI – ” Ka sani kai ne za’a kama idan har wani abu ya sami rayuwata ko na mutu”
7 – Tsakanin DOGARA da JIBRIN
JIBRIN – ” Kayi coge a kasafin kudin 2016 na Naira Biliyan 30″
DOGARA – ” Ni bana amsawa masu barkwanci”
8 – Tsakanin MAKARFI da ALI SHAREEF
MAKARFI – ” APC na amfani da kai ne domin ta ruguza mu”
ALI SHAREEF – ” Na fi karfin wani yayi amfani da shi”
9 – Taskanin REMI TINUBU da DINO MELAYE
DINO MELAYE – ” Ni ba na rusuna wa mijinki a gidan sa”
REMI TINUBU – ” Kana magana kamar wani abin alfahari ne aci mutuncin mace”
10 – Tsakanin OYEGUN da TIMI FRANK
OYEGUN – ” Ba ka da kunya”
TIMI – ” Ba ka da kwarewa akan aikin ka”
Discussion about this post