Zan fito takarar gwamnan Jihar Kogi – Dino Melaye
Sanata Dino Melaye ya tabbatar da cewa zai fito takarar zaben Gwamna Jihar Kogi.
Sanata Dino Melaye ya tabbatar da cewa zai fito takarar zaben Gwamna Jihar Kogi.
Tinubu ya je wasu jihohin da ake ganin cewa tutar APC ta kama wuta sosai kamar jihohin Kano da Kaduna.